Za a yi wa Nasiru El-Rufa'i kamfen da ta'addanci kenan?
2026-10-19 17:56:16
3
Abakar rest :
2026-10-19 17:40:38
3
𝔹𝕀𝔼𝔼ℍ🌸✨ :
Allah yayi mana maganinsu Allah ka kara tsaremu
2026-10-19 22:41:17
0
👳🏽♂️SHEHU MELA💯❤️ :
Waiyo Allah 😳🥺🥺
2026-10-19 21:45:22
0
Bello ardo :
Allah yakaremu
2026-10-19 22:35:39
0
user7342949750362 :
Ameen
2026-10-19 22:31:58
0
AA.DANHASSAN :
Allah sarki mal nasiru! barabo dagwani ba mayarda kamarsa!
2026-10-19 19:50:41
2
💥INTEGRITY ELECTRICAL 💥 :
amma baleru ka kuna
2026-10-19 20:15:21
2
Bash Muhammed :
Allah yahadaku da bala inda bazaku iyaba kuma Allah yasakuyi mummunana karshe
2026-10-19 16:43:45
2
Aisha humaira ❣️💕 :
yaragewa yan kaduna kufito kuyi fito nafito koku dauki mataki
2026-10-19 17:12:41
3
zamfara gusau :
wallahi karya yake kuma yafi kowa tsoron mutuwa saboda inbaya tsoron mutuwa yafito fili yagani
2026-10-19 17:31:41
2
*ÃMËÊR GÜRÄ*001 :
ta Yaya kake magana dashi halan 🤨
2026-10-19 20:59:28
0
sakina bashir :
yan Kaduna wlh karku jira gomnati kufito ku kwaci kanku
2026-10-19 21:06:32
0
Aliyu :
Allah ya sa baleri ya rayo har ya tsufa koma Allah ya turo shi cikin al-umah koma Allah yabama kowa ikon kar al-ummah su taba shi sai dai yarayo da abinda ya aikata ittama kadai azabane