Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama Ya ce,
Ni ne wanda zai fara fitowa daga cikin Ƙabari ranar tashin Ƙiyama, ba alfahari nake yi ba.
Ni ne shugaban ƴaƴan Adam gaba ɗayansu, babu alfahari.
Ni ne ma'abocin tutar godiya, ba alfahari ba.
Ni ne wanda zai fara shiga Aljanna. Ba alfahari ba.
Sallallahu alaihi wa Sallama.
2026-10-19 16:11:04
0
Abdulkadir Ibrahim :
gani a kaura namoda
2026-10-19 14:53:09
0
shafiuabubakarjel :
🥰🥰
2026-10-19 15:58:30
0
Luxury Heaven By Aleesha :
Gani cikin shop ina jiranku ku kuna ina😂❤️
2026-10-19 16:05:07
0
Oum Abeed Collection :
Nidai Dan Allah kusai atamfa da Lace Ina zamfara 😫
2026-10-19 11:46:13
0
babangidaumar550 :
gani A kayan maradu zamfara Kai naka ina
2026-10-19 12:30:39
0
💫UMAR M FASHION💫 :
Kai Mai doya yane
2026-10-19 13:14:10
0
@bb@n fu@t :
yar zamfara
2026-10-19 13:41:30
0
Mermu’s Collection👸💞 :
Yar garin mu 🥰
2026-10-19 12:43:15
0
ZAMFARA BLOOD 🫥🇳🇬💯 :
gani A port Harcourt yanzu
2026-10-19 13:48:06
0
ʜ_ɴᴀᴡᴀʏᴇᴇ :
hajiyar zamfara
2026-10-19 08:12:42
0
To see more videos from user @subee58, please go to the Tikwm
homepage.