@aymfamily6: 💌 WASIKA ZUWA GA ZUCIYATA 💌 Ke ce... Idan na ce ina son ki, ban yi kadan ba. Ina numfashi da ke. ❤️ Kina kyau, Amma halinki ya fi kyau ninki biyu. Kina da kunya, kina da hankali, kina da addini. Wannan ne ya fi burge ni a tare da ke. ✨ Wallahi tun da na sance ki, Ban kara kallon wata mace ba. Domin idona ya koshi da ganin ki. 😍 Allah ya hadamu a alheri, Ya sanya ki zama ta har abada. 🤲❤️ 🖋️ Wanda ke cikin soyayyarki...
💌 WASIKA ZUWA GA ZUCIYATA 💌
Ke ce...
Idan na ce ina son ki, ban yi kadan ba.
Ina numfashi da ke. ❤️Kina kyau,
Amma halinki ya fi kyau ninki biyu.
Kina da kunya, kina da hankali, kina da addini.
Wannan ne ya fi burge ni a tare da ke. ✨
Wallahi tun da na sance ki,
Ban kara kallon wata mace ba.
Domin idona ya koshi da ganin ki. 😍
Allah ya hadamu a alheri,
Ya sanya ki zama ta har abada. 🤲❤️🖋️Wanda ke cikin soyayyarki...
2026-10-19 08:49:40
7
Abatcha Muhammad :
godiya Muke my friend 🙏🙏🙏
2026-10-29 09:06:23
0
Albany Ukasha Sani 83 :
kece wacce kika karya tarihin rayuwata saboda zuciyata bata taba son wata ya mace ba kamar yadda nake sonki a yanzu ba
kamat yadda nake jinki bazan iya rayuwa ba sai dake zuciyata bata taba kalar wannan soyayyar ba
nidin ina mutuwar sonki
kuma ina haukar kaunarki
kuma bazan tabuda ke ba har abada