@jikan.assidik.akbar: Ali Bin Abi Talib Khalifa No 04 part 48

DR BASHIR AHMAD SANI SOKOTO
DR BASHIR AHMAD SANI SOKOTO
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 09:24:50 GMT
26548
4790
134
353

Music

Download

Comments

muhammadattaqiyu
Prof, M.D🦅 :
mu a wajen mu Ali yafi kowa bayan annabi Muhammad S, da nassin duk wanda na zama shugabansa Ali shugabansa ne inji, Annabi Muhammad S,
2026-10-19 12:12:01
17
big.sule07
BIG SULE :
Allah ya kiyaye,malam wannan fassaran da kayi na hadisin ghadeer khum ba haka fassaran yake ba
2026-10-19 17:34:28
5
itzportable5
jafar sulaiman :
ashhadu anna aliyu waliyullah
2026-10-20 12:04:23
10
ibrahim.sani913
ibrahim sani :
a hankali za a zo wajen
2026-10-19 21:33:51
8
musamadam496
Musa M Adam :
munyi riko da iyalan gidan ma'aiki sallallahu alaihi wa Ahlihi wa sallam
2026-10-20 07:37:39
5
dankano82
Muhammad buhari jaafar :
idaiwannan hadisin ingantaccene gaskiya akwai matsala kuma gaskiya anmayardani makaranta domin binciko gaskiyar abunda akeboyemana
2026-10-20 05:51:26
4
iqbal333340
Iqbal :
Ali Shugaban Muminai ne! duk wanda yaki yarda da haka yayi saddu a hanyar Allah.
2026-10-20 06:39:38
3
munawwarmuhammads
Munawwar Muhammad Sani :
kaji tsoron gamuwar ka da manzon Allah a ranar kiyama
2026-10-19 20:55:45
3
muhammadkanoma22725
Muhammad Abdullahi :
Allah gafarta Malam amma fa in hadisin nan na Ghadir kum ya tabbata to gskia akwai qura
2026-10-19 16:28:01
4
a.aliy65
A.Aliy :
Next
2026-10-19 22:48:10
1
danbunkure2
Umar Sulaiman Dan Bunkure :
wlh kamar zai fadi gaskiya Amma kash
2026-10-20 09:59:38
1
user305010686741
user305010686741 :
kaijama,a malam adai fadi gaskiya
2026-10-20 21:33:58
1
officialalhassan5
الحسن🖤 :
Gaskiya dai ahankali zata fito
2026-10-19 12:49:26
1
babaaddini4
babaaddini375 :
Karamal Lahu Wajahahu
2026-10-20 21:47:13
1
abdullahiisah960a6
Abdullahi isah🇵🇸🇵🇸🇵🇸🇵🇸 :
Tabbas Imam Ali as ne khalifan ANNABI Saw na gaskiya
2026-10-20 11:04:14
1
mapson001
Mapson :
hakan baisa akabi Ali a matsayin khalipha na farko bah
2026-10-20 11:26:00
1
wazirimaisaa1
mukhtarmuhdmaisaa :
waiii sunan wani film ibro yasha kwana, wannan fassara haka kai jamaa
2026-10-19 22:42:50
1
hassanabubakargom
hassanabubakargom :
ya maulana ali
2026-10-19 12:12:04
1
mr.bandi19
Muhammadu@Sabo :
Sayyidina Aliyu Karramallahu Wajahahu Warabiyallahu Anhu Zakin Allah Zakin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
2026-10-19 18:16:56
4
mustapha.harun2
Mustapha Harun :
please and please may I ask malam to no another option that I had no have answered that so Ali bin abu Dalif ,Fatima alhasan wal , Husain may are rest in peace he is only ahalul bet
2026-10-19 22:07:56
1
mahamannouradinla
Noura :
allah ya kara ganar da malaman mu na sunna 🙏
2026-10-19 21:42:37
1
bashir.tukur98
bashir Tukur :
2026-10-20 10:35:14
1
mustapha.sani40
Mustapha Sani :
wai annabi ake chanzawa fassara, annabi ya bar mana alqurani da ahlul bayt kuma su ya nuna mana a hadisin bargo ka fada rannan
2026-10-20 08:44:31
2
user825953119730
Alameen shehee :
gama kewawe kewawe ake adawoma GSKy
2026-10-25 21:43:47
0
binabubakar039
binAbubakar :
alahhu
2026-10-19 10:08:10
0
To see more videos from user @jikan.assidik.akbar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About