Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama Ya ce,
Ni ne wanda zai fara fitowa daga cikin Ƙabari ranar tashin Ƙiyama, ba alfahari nake yi ba.
Ni ne shugaban ƴaƴan Adam gaba ɗayansu, babu alfahari.
Ni ne ma'abocin tutar godiya, ba alfahari ba.
Ni ne wanda zai fara shiga Aljanna. Ba alfahari ba.
Sallallahu alaihi wa Sallama.