@abu_ayrin_backup: Allah kasa mudace 🙏#abu_ayrin_backup #gombe #nigeria #viral

abu_ayrin_backup
abu_ayrin_backup
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 13:32:39 GMT
52019
2254
38
251

Music

Download

Comments

user78576888732121
Rahama :
but alot of pple are doing this?subhanallah mijin ta ne?Allahu Akbar
2026-10-19 16:30:21
0
fiddausiahma
فردوس احمد :
andai bada labarin abinda yafaru shi Kuma wannan video daban ka lura da kyau Allah kyauta kawai sai adduah wannan rayuwa
2026-10-19 15:22:01
7
fashionbyeshert
Fashion by Eshert :
Toh wai matarsa ce
2026-10-19 15:49:56
1
umarfg001
Umarfg😂😂 :
Allah ya kiyaye
2026-10-19 14:38:05
6
mhizabdullahi12
Iman Abdullahi :
Ba wnn bane
2026-10-19 15:07:14
2
abdullahihafsatum
Abdullahi Hafsatu Muhammad :
Mai tayi
2026-10-19 14:47:20
4
khadijawasili
Hady’s_Glam :
Nide bangane komai ba
2026-10-19 16:36:33
1
a.u.furniture0
A.U FURNITURE :
to ai dama ahka akeshiga wannan wllh ni dashiga nakusan suma wllh
2026-10-19 17:52:53
0
adam_hadejia1
ADAM HADEJIA🇳🇬 :
Wannan bidiyon ya kwana biyu bashi bane
2026-10-19 16:14:41
1
murjanatu.t
Mm Haneef :
lallai tashiga jarabawa Allah ya fitar damu yarabamu da mumunar kaddara
2026-10-19 15:06:09
3
a_meenarh
Meeeeee :
Allah kasa muje madina ya rabb
2026-10-19 17:03:09
0
reeedhasscollection
reeedhaaas collection❤️ :
Dafatan kowa yayi sallah
2026-10-19 17:26:45
0
salis5657
salis :
Allah yakiyaye mu
2026-10-19 16:34:24
0
mamatwin22
Maman-Twins :
ina lilahi wa'ina ilaihi raju'un 😭😭😭😭
2026-10-19 16:45:01
0
naf5675
Abnaj :
innalillah 😳🙆‍♀️
2026-10-19 16:08:10
0
zarah_modern_wears
ZARAH MODERN WEARS :
ALLAH KA KAINI MAKKA DA MADINA 🤲
2026-10-19 16:31:06
0
d.jsafat
Dj Safat :
karya ne
2026-10-19 16:01:18
1
matarso01
Queen-rash :
Ku kyautata zato amma bahaka nake tunani suke ba so yake Shima y shiga wajen shine yake kokarin turata itama t shiga
2026-10-19 15:05:51
2
user1285053802315
user1285053802315 :
banga abundasyiba
2026-10-19 15:01:58
2
arewafoodandstories
Stories and cooking by Asbeel :
To ai naga kamar temaka mata yake ta taba harajul Aswadd
2026-10-19 17:31:31
0
hassana.umar01
hassana isma il :
gaskiya atunanina Shima so yake yashiga sai yaturata dantashiga tabashi gurin
2026-10-19 17:25:06
0
zuciyata21
✨️Halima✨️ :
ze kasheta🤣
2026-10-19 17:29:55
0
musa.yobe73
Musa Yobe :
wannan video karyane ba hukuma ce fada ba
2026-10-19 15:49:51
0
xeefresh2
xeefresh2 :
ba mijinta ba ne
2026-10-19 15:06:07
0
abubakarsadiq_04
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Duk Wanda yasan nataba zagisa To yarama kayansa
2026-10-19 15:05:03
0
To see more videos from user @abu_ayrin_backup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About