Ance kiyi hakuri ki barwa Allah sai maimaitawa kike kamar wanda bata san Qaddara ba
2026-10-20 10:21:16
7
Asiya Yau Abdullahi :
wlh zantayaki bayyanar da halin da kike ci karkida mu kinji yihakuri kinji wlh zantayaki fadan nan wlh kiyimin magana ta D.M kinji yar uwa😭😭😭
2026-10-20 13:11:41
21
yar Amana Riyadh :
wlh azeem naji na tsani abba gida gida wlh
2026-10-19 21:29:28
6
💁Usman+FM :
Kai Dan Allah kiyi hakuri kowa zai mutu
2026-10-19 21:15:01
7
Mummy's stitches & more✂️ :
abin duniya aduniya akesamunsu Kuma aduniya za,abarsu Dan Allah yar uwa kiyi hakuri karkijawa kanki damuwa wallahi Allah yana tare dake Kuma idan kinyi hakuri shine zaikawomiki mafita inshallah
2026-10-19 16:21:31
10
H.G.M COLLECTION :
waimeya faru ne
Allah ya mayar da alkhairi 🙏
2026-10-20 13:55:41
8
GOLDING.. :
kiyi hakuri Allah zaikarbe mulkin insha Allah Allah kakayar dasu ya hayyu ya Qayyum😭😭😭
2026-10-19 15:37:48
10
@FatiBeautyHub :
Kije barkata family
2026-10-19 16:50:46
12
sadiya kabir :
Kije Brekete Family 😭
2026-10-19 16:58:11
8
yarlele_delicious_kn :
Allah dae ya saka mana sis Amma Wlh abun b dadi Nima Akwai nawa
2026-10-19 19:29:08
7
نواعم فلاته :
لا تشتكي الا لربك حتى الرسول مخلوق زينا زيك تشتكي لرب العالمين
2026-10-20 19:00:23
7
خديجة يوسف :
ي قلبي الله يصبر قلبك والله يفرج همك ويرزقك من حيث لاتحتسب يارب العالمين
2026-10-19 16:33:28
15
محمد عبدالله :
حسبنا الله ونعم الوكيل فيهم جميعاً
2026-10-19 21:04:55
9
سلوى الجاهز ❤️ :
ربنا ينصرك حسبي الله ونعم الوكيل على كل ظالم.
2026-10-19 17:14:59
9
Nursteps🤍 :
This woman is really depressed and going through a lot. 😔 May Almighty Allah ease her affairs, lighten her burdens, heal her heart, and grant her peace and strength. Ameen ya Rabb. 🤲
2026-10-20 09:57:52
5
African Blood :
bijahi Annabi Muhammadu bazasu gama da duniya lafiya ba wallahi wallahi
2026-10-19 20:33:08
5
khalipha Panda :
Allah ubangiji yh Saka miki 🙏
2026-10-19 15:48:36
9
ام عبد العزيز :
ارمى حمولك على الله طالما انت في مكه روحى الحرام اشتكى العزيز الجبار
2026-10-20 05:32:42
7
إيـــناس عـمــر.☀️ :
الله يعينك ام صابرين تر الي في نيجريا ماتقدري تغيرهم
2026-10-20 03:13:43
5
Mrs kabeer :
Kiyi hakuri ki mikawa Allah kiyi imani da kaddara na alkhairi dana sharri,kuma yar uwa kina makkah ki dage da zuwa harami kuci gaba da azumi kici gaba da sadaqa kici gaba da yawaita addu'oi zaki samu sauki wllh cikin sauki,nayi asarori marasa misaltuwa nima ina cikin saudiyya amma wllh in na tuna sanda Allah yabani bayyi shawara dani ba sai inji karfi a zuciyana,kiyita hakuri yar uwa kice gaba da addu'a da hakuri,karki yarda ki zauce ki ki mutu kiwa yaranki asara akan abun duniya.