@telanmata271: Arha bata Ado.✂️🤝#fashion

Amare-Fashion-Designer ✂️✅
Amare-Fashion-Designer ✂️✅
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 14:59:27 GMT
10016
1856
130
15

Music

Download

Comments

user4553709929177
M. S TAILORING (S B Y) :
gaya musu daii
2026-10-20 13:46:36
1
thaibah_luxe
thaibah_luxe||BAGS&LACES :
Kawai a mana dinki mai araha a kwana 2. Bana son neman magana
2026-10-21 20:15:18
1
mdabostitches_
mdabostitches_ :
Kullum nakance wa customers shifa abu mai kyau Kudine yake sakashi kyau😅
2026-10-20 18:15:04
1
mohdalmeeen
Al ameen clothing :
Amma basa ganewa
2026-10-20 16:57:23
1
untroubled.made
untroubled.made :
Wlh akwae kayan da na yankasu almost 2yrs suna nn😂 amma last month na siya lining na yanka. Nan da bayan sallah Allah ya bamu ikon hadewa😂
2026-10-20 18:35:41
1
us_outfit
US OUTFITS :
Wlh nataba xanyi tafiya nafara Dinka kayana Ana gobe xan tafi dare nayi Nafasa tafiyar ban Kara kallan kayan ba sai washekagrin ranar da xan tafi nakarasa 😂😂😂
2026-10-20 17:41:07
1
rashida.aminu43
rashida aminu :
wllh har yanzu bandunke kayana na sallah
2026-10-20 07:50:24
1
bouli1713
bouli :
wly gaskia
2026-10-19 23:19:48
1
readytowearkano
Gonascollection :
Wlhi kwananan na Dinka kayan sallah na 🤭 Ku cigaba d gaya musu kam araha bata ado
2026-10-20 18:01:08
1
sakee600
17love😘❤️ :
Yawwa fada musudai
2026-10-19 21:27:02
1
maitsidau1999
Abdul maitsidau :
bazasu gane ba ae😂😂😂
2026-10-19 15:03:18
1
maison__aima
maison__aima :
Fada Musu de sai nayi sati biyu Ina dinka kayana
2026-10-19 21:15:09
1
user5602799375146
Nufaisat :
wlh hakane
2026-10-19 18:05:21
1
official.megemu1
@shamsudeensaad :
wallhi kuwa
2026-10-19 18:12:18
1
binapphan.clothing
bin apphan clothing✂ :
iya mgnr kenan 😅 ogah
2026-10-20 05:50:17
1
sal_zeey_yaramana2
stitches_by_zeey😅😍❤️ :
kuma fa hakane 😂😂😂
2026-10-19 17:41:13
1
bintouzaiyan80
@bintouzaiyandankane :
sannu oga tabbas haka mukeyi
2026-10-19 15:03:17
1
user26069631220628
munir gumbulu :
Tabas wanamgaskiyane oga
2026-10-19 16:06:20
1
usmanumarkoko
  ✂️Bin umar ✂️  :
Gaskiyane maigida hakane🥰🙏
2026-10-19 19:58:33
1
imam.ak47
IMAM AK✂️🧵🪡 :
Fada musu gaskiya ne gida🙏
2026-10-19 15:19:10
2
yar.muhammad.style
Yar Muhammad styles :
Wlh ni nadauka samun hannu akae bana iyah dinka kayanah Ashe shima capacity ne irin namu na teloli 🤌🏽🤩💃😂
2026-10-19 23:24:55
3
smart_arvthul
@smart_arvthul :
Nataba sati biyu ina dinkin kayana wando kawai saida yafi sati kafin akai gaban Riga
2026-10-19 19:59:49
1
lady_u_stitchess
lady_u_stitches :
wlh kuwa hakane wlh duk haka mukeyi wlh
2026-10-19 18:29:15
2
hamisuabdulmumini3
Khamis Manager :
sai da Kai Oga wannan haka yake
2026-10-19 19:40:23
1
asacollection619
ASA_COLLECTION :
wlh haka ne kam,ai naka a natse zakayi ba stress ba gaggawa ,Amma su sai takura
2026-10-19 18:28:58
1
To see more videos from user @telanmata271, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About