@rararaaide: GA GASKIYA, MU RIƘA YIMA JUNA ADALCI! 🙏 Wannan shi ne ainihin bidiyon da aka cire hoton da ake yaɗawa tun farko. A cikin bidiyon, Musa Mai Sana’a ne yake musu wasa daga baya, sannan yake cewa: “Baba, kun gaisa da Rarara kuwa?” A nan ne Baba miƙa hannu domin su gaisa, duk da cewa abin yana gudana ne cikin wasa. Amma idan kuka lura da bidiyon sosai, za ku ga cewa Rarara bai soba baba Ya Duka Ya Rike Hannunsa Da Sunan Gaisuwa, kamar yadda wasu ke ƙoƙarin fassara lamarin. Don Allah, mu riƙa kallon al’amura cikin adalci, ba tare da yanke hukunci bisa wani hoto da aka cire daga cikakken bidiyo ba. Kada mu riƙa yaɗa abin da zai iya ɓata wa wani suna ba tare da mun fahimci ainihin abin da ya faru ba. Gaskiya tana buƙatar adalci, kuma adalci yana buƙatar cikakken bayani. Allah Ya sa mu dace. 🤲

Mubarak Dabai
Mubarak Dabai
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 15:38:34 GMT
20312
1103
9
2

Music

Download

Comments

abba.seeza
Abba seeza :
Allah yasa asace ku
2026-10-19 18:56:47
0
allkali6
I B S autos :
Yan wuta
2026-10-19 19:07:35
0
adamu.hamza.makau
Adamu Hamza Makaurachi :
🥰🥰🥰
2026-10-19 17:47:49
0
mshabab001
M Shabab :
🥰🥰🥰
2026-10-19 15:40:30
0
sule41786
ramadan karimo :
🥰🥰🥰
2026-10-19 16:42:50
0
user9947081906120
user9947081906120 :
🥰🥰🥰
2026-10-19 15:45:47
0
kamalskabo
Kamal s kabo :
[Pray][Pray][Pray]
2026-10-19 15:40:36
0
abubakarlawal6255
abubakarsaddiq :
🥰🥰🥰
2026-10-19 17:03:37
0
muhd7117
muhd :
✌️✌️✌️
2026-10-19 18:14:29
0
To see more videos from user @rararaaide, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About