@musakano: Waye zai hakura #NigeriaNews #Hausa

musa_kano
musa_kano
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 18:22:57 GMT
4970
280
19
1

Music

Download

Comments

l.c.boy70
L C BOY :
Shi Atiku mulki kawai yakeso wallahi! Duk Wanda bai yadda ba dan son zuciyane..✍️
2026-10-19 20:11:33
1
zakddabdoul
Zak DD Abdoul :
sai atiku
2026-10-20 07:17:08
0
usmandisah482gama
Usman D Isah Gama :
Abun daya kamata abarwa mai girma shugaban kasarmu Bola Ahmad Tinubu yacigaba 🙏🙏🙏
2026-10-19 20:31:46
1
user9692690938120
Lukuman manager 🙏😅😅 :
gaskiyane Sai Baba atiku
2026-10-20 07:47:05
0
d.man454
d man jos :
Sai obi Sai kwankwaso
2026-10-20 08:14:16
0
sameenumuhammad4
Sam Junior :
koma meye yan atiku sufita har karmu kowa yayi nasa kwankwaso zamuyi NDC kowa yayi nasa dole sai anbi atikun baza abi ba eheeee
2026-10-20 01:03:42
0
abdulsalamisiddikubadadi
Abdulsalami Siddiku Badadi 001 :
Kwankwaso ya bi Atiku 2019 miya sa shi Atiku bazai goyamusu bayaba
2026-10-19 21:59:10
0
mai.rumi8
mai rumi :
Obi/kwankwaso ✌️🥰
2026-10-19 20:13:08
0
abdulkarimyusuf18
abdulkarimyusuf1 :
sai dai Atiku ya hakura
2026-10-19 20:40:27
0
sabey60
sabey60 :
kasan shi kwankwaso yamanta bafa Atiku bane shugaban kasa tinubu ne inkalura yadda tsula yake yawansukar Atiku bayasukar tinubu haka to maiyasa dalilidayane yasa tsula bazaitaba marawa Atiku bayaba dalilin shine mai gidan tsula wato obasanjo indai obasanjo naraye to tsula bazai taba marawa Atiku bayaba saboda da kiyyyar da obasanjo yakeyiiwa Atiku hairyanzu obasanjo shike juwa tsula matakin siyasar kasa ko yanzu dakaga tsula nama obi mataimaki obasanjo yasayabishi
2026-10-19 22:05:45
0
ameer.mikiya
Ameer Mikiya 🦅 :
Atiku ya hakura
2026-10-19 20:35:42
0
user3601290577298
Dan dagwari :
Obasanjo NE MATSALAR WLH
2026-10-19 20:42:41
0
aliubatofaquamina
ALI UBA TOFA :
Shi Atiku ya Riga ya taba lasa kujerar deputy president,,,, Amma da Peter obi da kwankwaso dukkansu basu taba lasa kujerun da suke nema ba, saboda haka shi Atikun sai ya hakura wannan karon.
2026-10-19 23:47:07
0
userbashir.doguwa
userbashir doguwa :
babarka
2026-10-19 22:14:45
0
mustaphaboka
Mustapha Boka Mayaki 🪖📌🔨 :
Son Zuciya mana 😹😹😹
2026-10-19 18:27:06
1
moussa.abdou.bouz
Musa Ousman :
🥰🥰🥰
2026-10-19 20:41:25
0
muhammad.musbahu39
Muhammad musbahu Ya U :
❤️❤️❤️
2026-10-19 20:25:53
0
vip_ne
Vip :
Babu wanda ya ke tallan Atiku don cancanta. 👌Zaɓar Atiku asarar ƙuri'a ne domin bashi da banbanci da Bola Tulunbu, Obi-kwankwaso sune mafita Idan gaskia akeso
2026-10-19 20:33:05
1
To see more videos from user @musakano, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About