@ukasha.agaji:

Ukasha Agaji
Ukasha Agaji
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 18:37:37 GMT
56691
7525
272
837

Music

Download

Comments

nuraprince2
DJ PRINCE LIVE BAND :
munaganin haske cigaba kawai
2026-10-19 23:26:22
38
usmanahmad2400
Usman Ahmad :
daga yau nabar izala nakom NDC
2026-10-31 05:24:11
14
hassannasrallah8282
Hassan Sanusi :
kuma wallahi Iran 🇮🇷 na bayarwa kyauta dukkan ilimi
2026-10-20 07:37:28
30
alhassantuudaa0
alhassantuudaa4 :
rest well shiekh
2026-11-05 23:04:50
0
8013lamine0
Lamine. :
masusuka allay yamaka albarka gaskiya mutane ga sun cucemu
2026-10-19 20:51:37
33
zayyadnuhumb
zayyad Nuhu Muhammad :
wllhi da na dauka masussuka musulmi ne
2026-10-20 15:37:57
3
ibrahimhussainiabdullahi
PHARM IBRAHIM UTAI :
wallahi masussuka Allah saiyai maganin ka inshaallahu saika wukalanta Duniya da lahira Ameen ya hayyu ya kayyum 🤲🤲🤲
2026-10-20 11:19:45
7
alamin.sheh.u1
Alameen. إلأ مين :
:Ritaya dole. Nifa na saurari tarihin bukhari . Banji ance ya haddace koda izifi ɗaya ba . ba,a faɗi malamin da ya koya masa qur'an ba, ban taɓajin ance ga inda yayi limancin sallah ba, Sannan kuma babu gwajin hadisi da quran kafin a karɓa. Kuma yace ya haddace hadisai 300k . Amman kuma ya saka 70k yace kuma sauran da bai saka su ba akwai ingantattu. Yayi mafarki da Annabi sau 300k a rayuwarsa idan ka lissafa a shekara 70 yana ganin Annabi kullum fiye da sau 10 a rana. Ita kuma mahaifiyarsa tanayin mafarki da annabawa. An ce tayi mafarki da Annabi Ibrahim lokacin da idanun bukhari ya makance yana ƙarami. Bukhari yace baya shiga cikin mutane saboda suna jifansa da maganar cewa yana kwaikwayon yiwa qur'ani kishiya. Kuma dan kar ya manta abunda ya haddace. Kuma yace tunda yake a rayuwarsa bai taɓa siye ko siyar da wani abu a gurin kowa ba har ya gama rayuwarsa, ballantana sana,a . bai taɓayin aure ba. Kuje kuyi research na tarihin bukhari a youtube daurawa yayi
2026-10-20 13:32:52
9
abbanmama083
Abban mama :
May Your soul rest in perfect peace
2026-11-05 09:47:45
5
umar.abdullahi15
Umar A Pullo ⭐🇳🇬 :
Allah nagode Maka Dana gane Gaskiya kafin Yahaya Masusuka yarasu Allah kabarmuda Al Qurani
2026-11-02 15:41:02
5
user6935011275222
A M D business :
wannan Gaskiya NE Allah ya tsaremu daga sharrin makiya annabi Muhammad sws
2026-10-19 20:19:59
18
nazifi.ibrahim865
nazifi Ibrahim :
Allah ya bamu ire-iren ku mlm sau ba,iyaka a Nigeria
2026-10-19 20:59:13
10
abacha.muhammad713
Abacha Muhammad :
Hakane mallam Allah ya saka da alkairi
2026-10-20 07:13:15
7
kashadalaa
Freshkash :
Alkur ani ya cece mu ran goba kiyama, Muhammadu rasullillah ☝️❤️
2026-10-20 15:05:02
5
terabyteabraham
Terabyte Abraham :
This is what Ibrahim Traore is saying.
2026-10-28 01:58:47
5
sankunijikah
skjlkah :
I pray that God should you and family save in Jesus name you are a true savior of humanity keep up the good work you are doing
2026-10-20 09:34:35
8
user7835133445996
Moh'd :
Tabbas wannan maganar haka take, gashi nan sunkika mana kasar nan da ta'addaci
2026-10-22 07:31:19
4
user9687287146813
Yusuf hamisu kmw :
Allah y jikan malam
2026-11-01 07:53:35
2
garibadi1
Garibadi :
Allah swt ya jikan sheikh Yahya Ibrahim masusuka da rahama. 🙏. Qur'ani zalla.
2026-11-05 21:38:34
1
hassanabdallah358
b. e. n :
allahu akbar [Cœur rouge] allah kajikan malam ya allah[Larmes de joie][Larmes de joie][Cœur rouge]
2026-11-04 20:49:37
1
nabichou49
nabichou24 :
nayarda da allah na yarda da masusuka
2026-10-20 21:32:30
4
salisualiyunasir8
da awar Qur ani zallah :
Manchester United tafi izala agurina
2026-11-05 20:42:30
2
mesisty60
MESISTY60 :
Wannan Gsky ne mallam allah yasaka da alkhairi ❤️
2026-10-20 07:00:44
4
el.mainassara3
Maianassara :
Wly hakane Abokina izzalah gubah cé
2026-10-20 08:28:30
3
maytiktok563
achir :
wannan haqun
2026-10-20 06:05:13
4
To see more videos from user @ukasha.agaji, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About