Mudai fatanmu mucika da imani bincike ba namu bane
2026-10-22 21:39:07
250
Fatima Umar mashi :
Allah y bani miji nagari
2026-10-22 17:03:35
104
AMZAR B PRODUCT FOUR SISTER 😍 :
abin tambayar fama lokacin Annabi Nuhu an saukar da alqur'ani ne
2026-10-22 21:53:48
28
abdullahi sani :
to kadai shine kobashiba allah kasa mu cika da imani
2026-10-20 20:08:23
48
Musa Kora :
Gaskiya Ban yarda Ba
2026-10-22 17:56:31
18
عبرالمؤمن🄶🄾🄾🄳 🄻🅄🄲🄺🇺🇸 :
At that time who can do this design on the ark
2026-10-25 04:05:27
6
ABBA TALBA 👑 :
NIDAI SAI ABINDA BUDURWATA TACE
2026-10-22 22:11:03
3
HM Ambassador :
lokacin annabi nuhu ba asauka da aqur'an
2026-10-24 19:11:11
6
feedyn_ Indabawa 🍏♥️ :
Duniya taxo karshe Astagfirullahi 🤲😭
2026-10-25 16:40:37
5
FK cuisine and more :
nima wlh na yarda ae ikon allah bawasa bane
2026-10-22 21:09:39
5
comrd idris soja :
Kuma ga rubutun Arabic a jiki
2026-10-23 20:45:12
0
Steven.dye02 :
Ni wlhi zan iya yarda 🙏 saboda duniya takusan tashi 🥺 Allah yasa mucika da imani 🙏🙏🙏
2026-10-22 20:59:52
11
Mourtala Malam :
الله اعلم به
2026-11-01 12:12:36
1
Ameerah🥰 :
Allah ysa muyi kyakkyawan karshe
2026-10-22 16:59:22
8
nennestastysmallchops :
Babu abinda Allah ba zai iya yi ba
2026-10-22 17:13:22
8
Meerah's__Glam :
Allahu Akhbar
Tabbas Akwai Allah da manzannin shi
Allah kaqara mana imani
2026-10-23 09:55:48
5
Issaka yahaya :
AlLakaminatnikawadaimani
2026-10-24 20:41:13
3
musa autos past :
allah Mai iko
2026-10-22 19:39:52
3
mufyyderh🌸✨💫 :
Allahu akbar
2026-10-22 18:02:15
5
Ummu salam Sulaiman :
😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳
2026-10-24 20:44:58
1
dee_tasty_treat :
Allahu akbar
2026-10-22 23:21:35
1
Masar :
Allah sarki duk acikin karshen duniyane gashi ko aure banyiba
2026-10-26 20:58:18
1
عائشات :
Allahu akbar
2026-10-20 18:15:51
2
Suwaibah salisu ahmad :
ku daina saurin daukar abu.Idan kun duba zakuga cewa a lokacin annabi nuhu babu Al-qur'ani.Amma ga ayar Al-qur'ani a jikin jirgin.Ba komai ne yake xama gaskiya bah.Allah yasa mu dace
2026-10-23 17:29:08
5
leemarh :
gaskiya ne karshen duniya yazo , Allah yasa mudace 🙏
2026-10-23 16:33:45
3
To see more videos from user @abisflnisjsjjsjac, please go to the Tikwm
homepage.