Zaki yi nasara a challenge dinnan Insha Allahu. Duk da bana goyon bayan tafiyar ku ta tripple r amma siyasa ba fada bane fatan nasara
2026-10-19 20:18:03
16
Danyahya :
Waka tayi dadi. Allah yasa duk a sace ku
2026-10-23 22:41:45
4
Abba seeza :
Allah yasa asace ku
2026-10-20 06:26:43
11
princess eyshat💔💔🌹🌹 :
ubangiji Allah Dan sarkin mulkinka Dan hasken alqur'ani Mai tsarki. ubangiji Allah ka kawomin sanadiyyar cigaba da kasuwancina alfarman nabiyyur-rahmaty ameeen
2026-10-24 19:26:53
1
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi Ina qaunar mijina sosae 🥰
2026-10-23 12:25:35
0
chocolate~Gurl🍫 🫕🫦💦✅️ :
aurena yakusa saura wata daya 😔
2026-10-24 22:53:54
0
L'INTROVERTI :
Allah sarki zee diamond 😊
2026-10-21 21:58:29
3
Ahmad Usman :
congratulations jarumata
2026-10-23 10:15:28
1
Abdullahi Usuman :
salati goma ga Annabi Muhammad 💖✨📿🤍🌴
2026-10-20 12:28:56
4
Young allaji :
wato gaskiya natayaki murna sosai Allah ubangiji yasa lafiya ta amfana
2026-10-24 21:25:54
0
Yusuf Textile :
namiki murna kinfita da futarki🥰
2026-10-23 07:53:43
1
Sadiya :
jama'a akwai data mai da inganci
2026-10-19 21:18:32
0
K H Ā D I J Ā 🌸💜 :
Nifa Babbar damuwata RASHIN JARI 😭😂 to wannan kenan Allah yasa mu dace ameen, Duka-duka dai Ubangiji Allah Ya ƙara wa Annabi daraja ﷺ 🙏😘❤️
2026-10-20 00:18:39
2
mamoudanoma2 :
4+4🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-20 11:02:28
2
Ta annabi :
Insha allahu zakiyinasara allafarmar annabi
2026-10-19 20:33:18
1
/@mamansadeeq324 :
Allah yashiga lamarin ki
2026-10-19 20:15:22
0
ŘĘĄŁ ĎĔŁÂŤŔŐM 🦚🦚 :
my mom
2026-10-19 20:44:54
1
Auwal fanfo :
2026-10-20 23:00:46
1
abubakarisiyaku348 :
masha Allah
2026-10-24 18:31:17
0
❤️' :
in sha Allahu saikuji kuya
2026-10-24 23:15:46
0
mmn Khadija :
inason shiga triple r 🥹🥹🥹
2026-10-24 20:20:56
0
Abdullahi Nababa :
Inamurna allah yasanya alkairi
2026-10-24 22:17:42
0
princess fatima lawan🩵💜💙 :
Masha Allah
2026-10-24 18:39:03
0
autar mata :
2026-10-24 19:58:06
0
To see more videos from user @jamila_nagudu, please go to the Tikwm
homepage.