@dr.umaryamco: Farin dandano [MSG] ko dunqule.. #Healthawareness #PublicHealth #HealthEducation #healthwithDrUmar

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 20:45:09 GMT
140717
12608
400
1106

Music

Download

Comments

salhaflux
SAL_HAF LUXURY _HOME _KANO🛍️ :
wafer available
2026-10-20 08:22:06
0
itsfth1
IT’S FTH :
Dr please idan koda an dafasu?
2026-10-20 05:06:13
0
zeeabdul98
zainabAbdul :
Dr what about su terra, onga, dangoge, laziz an so on
2026-10-20 08:07:50
0
ibrahimassalapy1
IBRAHIM ASSALAPIY :
me star 10
2026-10-19 22:53:26
0
farhtymarhwaziriq
Queen Zhara :
Aa Doctor karmuyi haka dakai dan Wllhy ina kaunar dandano 😭😭
2026-10-20 10:22:17
10
real_abatcha
Abacha :
Toh nikam meye amfanin zuwa lahira da lfy kowa ya more kawaii 😂
2026-10-20 05:39:50
62
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Sann mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-19 21:11:57
62
green_light_fx
MɌ. ƓR̃ËËÑ_ LÎƓHT FX🟢💚💸 :
inannalillahi Dr. kullum idan zanci Dan wake saina juye Maggie star guda 1 da rabi 😭🥹💔
2026-10-20 12:22:23
2
khaditelegant0
Khadit elegant :
Allah yasa kar mijina yaga video nan😂😂
2026-10-20 07:49:20
12
dee_hennaroom_collection
❀𝒟𝒞𝒞♥𝒞ℒ𝒜𝒮𝒮𝒴♥ :
Chicken flavors fa dasu beef?
2026-10-19 21:33:08
1
user8613683729913
user8613683729913 :
wlh gaskiyane yanzu ina mali basa bari muci shinkafa da wake musaka maggi dunkule aciki
2026-10-19 20:54:35
10
bakinshika0
Dan kasa :
jar uba andede Ana tsoratamu Akan farin magi way ashe dunkule yafishi illa
2026-10-19 20:52:59
17
africanexpressshop
ZEEAFRICANA ❤️(African express :
Wlh danaje saudiyya mukaje wani gida an dafa jalop rice kawai naga an saka maggi cube daya rak
2026-10-20 07:37:45
7
zainab.nura01
zainab nura :
aa wlh wancen inasa 14 ko 15 har 16 ma wancen kuma 1 Allah yakaremu da lfy
2026-10-20 12:24:35
1
spiritualstuffs0
Alh basheer :
weldone
2026-10-19 20:52:51
0
rukaiyaabubakarsadiq82g1
abin so ♥️ :
wllhi gidanmu bamacin magi dewa bamashan siga dewa Kuma ba Dr ne yahanamuba Allah ne yayimu haka kamannikam abu ba sugama zan iyasha baruwana
2026-10-20 01:17:17
6
hajarluxe8
hajarluxe8 :
Dr.akwai maganin tusa? ina tafiya sai dai kaji ina sakin tusa kuma kar wanda ya tabamin comments
2026-10-19 20:53:59
33
imsaal_communications
شفيع عثمان آدم :
Ni kadai naga yachanza riga 😂?
2026-10-20 12:39:36
1
outsideboy092
Muhammad Gambo :
aci gaba da yayiwa annbi salati 🙏🥰
2026-10-19 21:33:33
4
peaceunity17
Peace Unity🇨🇦🇨🇦 :
duk Wanda yarasa tacewa yamin like
2026-10-20 01:05:15
2
fatima.muhammad169
Fatima Muhammad :
ina wa yanda suke iyayen ni bana sa gishiri se maggi sallah
2026-10-20 06:58:06
0
rhichkid011
💥𝐑𝐡𝐢𝐜𝐡 𝐤𝐢𝐝💥 :
first
2026-10-19 20:47:52
4
queensoven1
👑 𝓠𝓾𝓮𝓮𝓷 𝓐𝓲𝓼𝓱𝓪𝓽𝓾 :
yanzu dai ka mana bayani ya akayi rigarka ta canja kala[Tears of joy] daga blue zuwa red
2026-10-20 11:43:45
4
baby_and_kids_planet
Baby and kids planet :
Ka manta ba mutum daya bane zai cinye abincin gidan
2026-10-20 08:07:18
3
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About