@realgudgirl0: Alhamdullilah Yau Kam Sai dai Muce Masha Allah Mun gama Budan Kai Lafiyah😊🙏Gobe kuma Sai Adamawa#trending #viral #fyp #hadizaaliyugabon

Realgudgirl
Realgudgirl
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 20:46:23 GMT
116968
9967
172
133

Music

Download

Comments

shopwithtriples
Laces In Lagos :
Alamomin Yar Gayuu... Applique Laces
2026-10-21 08:42:27
0
mkcollectionsnmore4555
FMY💫 :
Masha Allah deeje Allah yasa kinshiga asa'a,may Allah bless your union,may your marriage be among the best.congratulation @Adizou
2026-10-21 09:26:15
0
autanmama2000
@autanmama :
Dan Allah Azo asiya dublan
2026-10-20 20:50:49
0
kcrestaurant001
Kwajaffa’s Cuisine 🍽️ :
Allah yasa mudace 🤲🤲🤲
2026-10-21 06:45:54
0
hadizaaliyugabon
Adizatou :
Oga P.A
2026-10-19 22:25:14
114
zuhrabello316
Zuhra Bello :
tallar onga tayifa
2026-10-20 18:55:18
0
khadijahschoice_jewelry
khadijahschoice_jewelry& more :
Adizatou 🥰🥰🥰
2026-10-20 19:06:12
0
hafsweet22
Hafsat bello :
Kuma wlh taqara kyau aure martaba Allah yaqara musu zaman Lpy
2026-10-20 02:39:33
22
ab_luxscent
AB LUXSCENT :
Aure martaba 🥰🥰🥰🥰🥰Wlh harta qara wani fresh
2026-10-20 23:26:18
1
hinduadammaiga49
Hindu Adam maiga❤️🥰 :
congratulations to our lovely sis❤️🥰🥰❤️
2026-10-20 18:18:18
1
leenaturm
leenaturm :
Plss style dinki nake so
2026-10-20 17:15:22
1
9104kamshi
RAHMA KAMSHI 🥰 :
Allah ya azurtaki da Miji nagari Kema Masha Allah
2026-10-19 22:03:24
5
hannatu606
hannatu606 :
lamarin mutanen mu Sai a hnkli, kunce taqi aure, gashi Allah ya kawo anyi shima bata tsira ba Kuna ta zaginta, Kuna ma cewa tallen company ne, a'a ma karya ne, Allah ya yaye Muku ya shirya ku....... congratulations to the amarya, Allah ya Basu zaman lpy Mai dorewa har ABADA. AMIN.....
2026-10-21 03:17:01
1
umcymakhool
Makhool’s kitchen :
Dama ke kawai nake jira kiyi posting wlh in yadda gsky nayi murna sosai Allah yasa gdn zamanta ne Allah ya tsone idon makiya
2026-10-20 02:50:33
9
abunafir.henna
Abunafir collection :
Congratulations to her Allahu ubangiji yasa gidah zamane
2026-10-21 06:03:51
0
sirdeeyer.babur
🥰SIRDEEYER❤️ BABUR 🥰 :
Mutu ka raba Insha Allah 🥰🥰🥰🥰 Alhamdulillah Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba
2026-10-19 21:47:03
8
mamanmunircollection
* @mamanmunircollection :
Ina mugun son mijina
2026-10-20 20:20:45
0
fatima.zara159
Her husband's wife 👰💍🔐 Tima :
ma sha Allah Alhamdoulillah na yarda dakikayi posting Allah ya bada Zaman lafiya zuri'a dayyaba 🤲 Alfarman Annabi Mahamadou Rasulallah 🤲
2026-10-20 15:20:35
0
meerah524
𝓜𝓔𝓔𝓡𝓐𝓗🫧🌸 :
Akanki ni zana kwana kokawa😩♥️🫶🏻
2026-10-20 10:42:36
6
user4705571160900
Khadija Ishaq :
Allah yasa wllh inason inga auranki hadiza [Pray]
2026-10-19 21:04:03
8
jiddaonelove
Jiddah :
wlh an rainamu
2026-10-20 12:28:46
0
lauratusidi
Lauratu Sidi :
Allah ya Sanya alkhairi, Allah ya kaimu na ya'yan mu hk.
2026-10-19 23:57:03
3
user33457386937992
Maryam Hassan :
Allah ya sanya alkhairi yasa sai mutuwa zata raba P A asani cikin wa anda za abawa tsaffin kayan aunty hadiza 😂
2026-10-20 10:07:25
1
maryamumar064
Scent aura by Maryam :
wai dama dagaske ne masha Allah
2026-10-20 06:32:00
1
fatimamohammedabdullahi3
Fatima Ibrahim :
dama port harcourt kuka kawo amaryar gashi tsakani da inda nake babu nisa pleasure park babu nisa da inda nake Allah yabada zaman lfy 🤲🤲
2026-10-20 13:36:37
1
To see more videos from user @realgudgirl0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About