mujemuyi karatun kawai shine basaimun Jira wani malami ba
2026-10-21 08:34:05
20
edriss Ali muhd :
dik wani littafi inba al,aqur,ani ba karya ne
2026-10-21 07:48:16
24
Muhammed :
Dukwata rashin da'a munkoreta ga manzon allah.. Adaure arenga girmam Mazon Allah s.w.s🙏
2026-10-20 08:59:54
21
Ibrahim Souleymane :
wlh anan anyimini ritaya🤣🤣
2026-10-20 21:33:17
10
Real babuji :
narantse da girman Allah manzon Allah baya wata da bi,a da ba bin Allah bace😭
2026-10-19 20:59:03
27
Muhammad NaxeerDra. :
kuma matarshi tafi kowa kusanchi dashi
2026-10-20 23:01:48
14
Digital bright :
El sadiq ka xama fitacce mana wlh wlh duk hadith din daya ci mutuncin manzon Allah saw wlh bamu garda dashiba dashi da briter grammar duk daya
2026-10-20 20:43:31
4
Aleeyerh🥰💗 :
shifa addinin nan hankali ne kawai kadau abunda yyi making sense 🙏 Allah yasa mudace 🙏
2026-11-04 00:48:43
3
uzairu abdull :
wllh mutanen Nan sun dade sunayima Annabi Muhammad S A W karya wllh
2026-10-22 06:21:38
7
Adam kowa naka :
duk wanda yaji dadin zawar Sheikh Yahaya mussuka yami lke nidai naji dadi wlh Masha Allah
2026-10-22 17:22:47
25
mustafanuraibrahi :
Abu me sauki kawai ka watsar da irin wannan hadisan ka kama qur’ani shine babu karo a ciki
2026-10-21 11:52:01
4
😎🇳🇬Tauba🔹 :
Ni dai alhmdullh mahaifina ya rubuta al qur ani kuma ni dan darikar Ahmadu ne duk gidanmu masoya annabi Muhammad muduka kutayani murna dawannan ahali masoya annabi Muhammad