@giwasmic: TARIHIN DA BA KOWA YA SANI BA! Me ya sa Gen. Shehu Musa Yar’adua ya ba da umarnin hana ƙaddamar da Ƙungiyar Izala awa 48 kafin taron? Me ya faru a Plateau a 1971 har Musulmi suka yi niyyar barin jihar, sai da Gen. Yakubu Gowon ya roƙe su aka zauna sulhu? Kuma ta yaya aka karɓo Sheikh Sama’ila Idris daga gidan soja bayan ya ajiye aikinsa? Secretary-General na Farko na Izala, ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa ƙungiyar, Alh. Yaya Agha Abubakar ya tona muhimman abubuwan tarihi da ba kasafai ake jin su ba! Ku biyo mu a YouTube, **BUTTERFLY MULTIMEDIA**, domin jin cikakken tarihin kafuwar Izala, gwagwarmaya da barazanar da aka fuskanta.

Giwa's Mic
Giwa's Mic
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 October 2026 21:00:40 GMT
25242
1286
45
217

Music

Download

Comments

princessyareemah029
Princess :
da ace anyi nasarar hanaku da yanzu Muna zaune lfy
2026-10-20 12:24:23
2
nafiu.abdul.azeez
Nafiu Abdul azeez gwani :
Allah sarki hassada
2026-10-20 21:33:54
0
abubakaraminu3740
Abba jogo 🌍🌍 :
Masha allah,don allah kusamana complet video a you tube
2026-10-20 12:01:27
1
user8141128592311
Mai Ashafa Zaria :
don Allah kudin kama hotel din da kudin zirga zirga waya bada lokacin kudi na da wuyar samu?
2026-10-21 05:08:33
1
ahmadidra01
Ahmad Ibrahim :
Allah jikan maza
2026-10-20 13:11:25
1
realhabuu
realhabuu :
jazakallahu Bikhair
2026-10-20 06:08:17
2
hassanhessengomba
hassanhessengomba :
ALLAH YASSKAMA DA ALHRRI YAKARA DAUKAKA SUNNAH
2026-10-22 01:09:07
0
yousouphbreaker
Yousouph :
Pls next
2026-10-20 19:29:14
0
mr.ningi
mr.ningi :
Masha Allah 🙏
2026-10-20 12:00:52
0
abubakarningi0
yarima :
kaji magana ta hankali da ilimi Allah's yakara maka lafia da nisan kwana
2026-10-19 23:06:15
1
adamsy23_
Sufi'mines LTD Jos :
like Alhaji Yaya Abubakar
2026-10-20 21:18:45
0
abuu.nabeelah.bin
Abuu Nabeelah Bin Baaz :
Masha Allah. Allah ya saka da Alkhairy. gaskiya mun karu sosai
2026-10-20 09:19:38
0
abdussalamahmad520
𝔸𝔹𝔻𝕌𝕊𝕊𝔸𝕃𝔸𝕄𝕁𝕆𝕊☪️️ :
Muslim Muslim
2026-10-21 07:11:08
0
official_bangis32
Muhammad Ali :
Masha Allah this history make sense
2026-10-19 23:39:57
0
serlysu3
serlysuserlysu👳🏻‍♀️ :
Alhamdulillah Tsufa tayi albarka
2026-10-20 08:02:15
0
m.u.yaguru
M.U Yaguru :
Ma Sha Allah
2026-10-20 21:41:57
0
sadiqbaburakhan
sadiqabubakar323 :
masha allah
2026-10-20 06:54:22
0
zage.kano
zage kano :
Masha Allah
2026-10-20 16:23:54
0
usman.bala616
Usman Bala :
masha allah baba
2026-10-20 00:51:36
0
dantasi111
Yusuf JOS :
Allah ya maka albarka baba
2026-10-20 06:17:03
1
garbausman2
ussy :
haha dama
2026-10-20 05:46:52
0
abukhaleed1905
khaleed Yusuf :
Masha Allah
2026-10-22 18:54:47
0
fshzj01155
بسم الله :
Azazzakinne wannan kutumin ke cewa Yaronnan ? saboda Son girma!!!
2026-10-20 23:04:11
0
mouhammaddjabir
(أبو بسام ina hujjah) :
yan ɗariqa kiyayyar mu ba yanzu bane ache
2026-10-20 23:47:32
1
assistantboyfriend000
Abba madaci :
Zakuyi bayani kun raba kan al’qummar ma’aiki😩
2026-10-20 00:54:56
2
To see more videos from user @giwasmic, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About