Dan Allah nima muzo gidanku muyi fatiha da salatin fatii
wlh inasonki mlm nabila
2026-10-20 06:33:39
13
d__nasee :
bilahillazi ko inanae kuwa, haka yau budurwa na take tambaya na wai Ni ba tijjane ne nace mata babba ma kuwa tace mu rabu nace Allah raka taki gona na bita da salatil Fatih
2026-10-23 01:23:32
5
somai sanka nht :
wannan haka ya ke
2026-10-19 21:49:45
7
yerima suleiman mubi :
Masha Allah
2026-10-25 21:22:23
1
SARKI_BABBAN_DODO👹🫅 :
haka mukazo gaskiya ne sayyidha Allah yakashemi cikin dariqa da faira yatashemu acikin ta bijahi shugaba kamiluzzaty sallallahu
2026-10-20 06:33:31
5
Yasser m syd :
wallahi munje wata gaisuwa ta mutuwa baban wani abokinmu ne ya rasu Muna zama mukai gaisuwa muka fara yi Masa addua muka dinsa sabga fatiha da salatul fatihy mukai wadda ta ishemu sannan muka shafa. wallahi akwai wadanda suka tash suka bar wajan nace ga makiya can sun mike
2026-10-20 06:10:11
6
buhariumarlk2 :
wannan gaskiya ❤️❤️❤️
2026-10-19 21:46:21
6
kano :
s..a..w
2026-10-24 22:17:19
1
B Tata azare gida :
wanan gaskiyane bama kinfada ko ainanemu yandarikane