Allah yasa a bude ido lafiya da turanci ma Allah yasa ya bude
2026-10-20 11:08:30
3
Sadiya Isahyusuf :
nima dai nayanke shawara fim zan fara
2026-10-21 14:17:25
1
Dan~Hajiy@42 :
Allah yayiwah rayuwah Albarka [Heartwarming][Heartwarming][Red heart]
2026-10-20 02:01:58
1
SS NEW NA ALLAH MASOYYIN MANZO :
ALLAH YA KAWO MIJI NAGARI SABODA ANNABII MUHAMMAD S A W KAZAURE GIDA
2026-10-20 07:23:01
12
Dr.zeerah :
ita duniyar nan wlh ba gurin zama bace,kidaibi ahankali 🧏🧏
2026-10-20 09:42:51
6
madunka :
Masha Allah
2026-10-23 18:26:41
0
antin sayyada :
aslm barka dai anty Firdausi ykk lna sanki
2026-10-22 10:49:45
1
Amatullahi :
nigaskiya kinabirgeni wllh mashallah
2026-10-23 09:33:48
0
phatemerh :
Dan Allah fiddausi kisamu miji kiyi aure yafiye miki wanna yawon da kuke duk darajar mace gidan mijinta Ina yimiki fatan Alkhairi Allah yazadamiki na gari🥰
2026-10-20 08:51:21
1
Mamane Chefou :
fidausi Dan Allah kisayamin iphone 11 inci albarkacin mahaifiyarki
2026-10-21 00:03:19
1
ummuiman42 :
China fa ta hadu wlhi🥰❤️🇨🇳
2026-10-20 02:29:19
2
mufeedah🖤🕊️ :
nii damuwata asai alawar madara
2026-10-20 05:51:00
1
Uwhysu warah ⚽️ 🥅 :
Wllh inayinki amma ko sani na bakiyi ba 😌😌
2026-10-20 02:52:42
1
🌺Nerhnerh 🥀🌺 :
ni damuwata nasiya iphone 13 😔🥹
2026-10-20 04:55:23
2
NAS LUXURY HIJJAB :
damuwata dan Allah a sai kayana 🥺
2026-10-20 02:26:46
0
hajju abubakara :
masha Allah
2026-10-21 07:33:35
1
A_Bukar 💜🤍 :
fav🥰
2026-10-20 03:11:55
1
Ameeratoul 🤍🕊️🌺 :
Damuwata Intafi Madina 🥹
2026-10-21 23:47:20
0
Autarh mamarh🌹 :
masha Allah mutuniyar
2026-10-22 17:40:34
0
Daughter Murjanatu🥀📝❤️✅️ :
azo asai awara please 🙏🏾
2026-10-20 11:36:48
1
leémáh queen :
Damuwa tah asiya iloka
2026-10-22 15:00:23
0
izzatou :
Wlh kinabourkini
2026-10-23 18:33:30
0
Hajarancy🌹 :
Nidai damuwata a samu Wanda zaibani jari[Pray][Pray]
2026-10-22 07:41:58
0
To see more videos from user @firdausee_yahaya, please go to the Tikwm
homepage.