@adamnasirchilla:

Adam Nasir Chilla
Adam Nasir Chilla
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 05:55:14 GMT
18205
1941
118
145

Music

Download

Comments

user62736879883583
طاهر خالد محمد :
harda wake
2026-10-20 10:00:30
0
alhassanmagu2020
Alhassan Magu :
shikuma wannan daga wani jihar
2026-10-20 13:24:02
1
daudakutashi0
Dauda Kutashi623 :
wannan awanne gari yake
2026-10-20 11:29:22
1
maijarma12
Adamu alhaji sani maijarma :
malam baka yadda cewa yobe batalauci bako hmmm kafadi iya taka mudai munsan cewa yobe akwai talauchi wlh
2026-10-20 09:15:07
2
daudaisaauwalgash
Dauda Isa Al-maqariy :
mallam yayi magana akan abunda besaniba ko kuma muce qaramin sani ukumi
2026-10-20 08:05:25
2
abdullysf
abdullysf :
kai malan ana maganan Yobe kana maganan Gashua idan ka cire Gashua Geidam da Potaskum sai ina kuma wannan ai son zuciya ne gari nawa ne a yobe
2026-10-20 11:32:45
2
adamu_bulama
Adamu Bulama :
malam aje asake bincike please kowa yasan haka abun yake
2026-10-20 08:38:56
2
betapikin001
Beta pikin 001 :
masu arzikin ne Nwahala
2026-10-20 10:49:35
1
arc.awwalali1
Arc awwal ali :
hhhmmm😊😁 Rashin sani yafi dare duhu
2026-10-20 07:52:20
2
user15631240721597
abbakoli :
malam kamanta da ngalda
2026-10-20 08:19:16
2
alhhussainigidigo
Alhhussainigidigodanustas :
gaskiya ne
2026-10-20 11:34:14
1
mbt8749
mbt8749 :
malam kamar baka gane abunda ake nufi ba. Malam ana nufin alkalumma dake nuna asbutici, ruwan sha, electricity, hanyoyi da sauran su. wannan ake nufi.
2026-10-20 16:39:45
0
babannaim622
DAN MANAJA :
wannan gaskiya ne
2026-10-20 07:35:08
0
abubakarduja88
abubakarduja :
Kasuwar ngalda
2026-10-20 09:00:20
1
aishamailafiya339
Aisha A Mailafiya :
wannan gaskiyane malam bade gida
2026-10-20 08:15:22
1
umarmgslhz8
Alhamdulillah :
wannan gaskiya ne
2026-10-20 15:22:05
0
abubakarshuiabu43
abubakarShuiabu :
waye baisaniba garan malam
2026-10-20 07:15:58
1
ibra071699
Mai shanu :
Malam kife na baga Maiduguri that's all
2026-10-20 07:48:28
0
user91932928328593
B ali ahamed :
Masha Allah
2026-10-20 07:07:24
1
user17065246832887
Auwal garba9292 :
wlh mlm hakane
2026-10-20 15:16:56
0
abdul23ll
Abdulrahaman :
Wannan hakayake malan Allah yasaka da Alkairi
2026-10-20 14:25:18
0
user46772004808268
salemanzomuhammed08109234208sm :
allah yasamudace
2026-10-20 15:29:52
0
ismailgashua11
ISMAIL ABDULKARIM GASHUA 11 :
Up Yobe Insha Allah
2026-10-20 15:57:36
0
adamm8709
Adamm :
Munji na Yobe sauran jihohin fa?
2026-10-20 16:35:17
0
malam.usman1
m,usman :
malam Allah yasaka da Alkairi
2026-10-20 14:11:37
0
To see more videos from user @adamnasirchilla, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About