@hafsat.jidda71: Dear Parents, prepare your children for school early! Wake them up on time, help them get ready, and let them arrive at school early. Every child deserves an education. Your child’s future starts with you
Hafsat Jidda
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 07:12:53 GMT
Music
Download
Comments
Abu Mufeed :
8am ake fara classes. zaki gansu in the next 20 minutes
2026-10-21 21:58:21
0
MUHVMMAD👳🏻♂️ :
Federal low cost primary school
2026-10-21 22:33:57
0
musa mirror :
Aradu sai angama dumame naja tukun nake zuwa makaranta
2026-10-20 23:52:54
20
suleman rabiu :
gaskiya ne my sister
2026-10-21 09:03:51
1
IBRAHIM A A :
My former Sch 😇
2026-10-21 21:50:56
0
Ali Abdulhamid🏅🥇 :
Gari ana Yunwa Hajiya ayi wa yara da iyayen su uzuri.
2026-10-21 08:09:31
9
Ali Hassan Ali :
Sannu Quality Assuarance
2026-10-21 21:36:47
0
BUILDER ABDU SHETTIMA :
Allah sarki . federal low cost 1999 to 2005 and then U. B. E. 2007 to 2009 . I missing all my teachers and class mate school mate . It so sad .😌😌😌😌😭😭😭
2026-10-21 10:09:08
2
SARKIN COMMENT :
wanda sukafi kowa shan wahalan rayuwa sune malamai kuma sukafi kowa shan zagi acikin Al,umma sune malamai iya malami ne kullun ake kasa kunne aji wani abun kunya da ya,aikata domin asamu damar zagi hakan kullun iyaye basada lokaci guda na godewa malamai yaransu Allah ne kadai zaibiya malamanmu kuma biyan Allah yafi namutun
2026-10-21 08:11:36
3
PRINCE SHATA 🤴 :
wlh ni dafarko namer filin ball nee
2026-10-21 10:11:37
4
ABIDIN :
Ku. Duke sunana
2026-10-21 09:43:54
1
Saidu M musa :
ai wasu se 8 30
2026-10-21 09:54:18
1
mh46642muhammad :
wlhy yaran yanzoo basa zuwa skull da wurii
2026-10-21 06:55:05
1
Hassan Muhammad ish :
al.ummarmu na yanzu basu damuda illimi ba wlh
2026-10-21 08:34:00
1
Mohammed alhaji kangadi :
Allah sarki rayuwa wata sai labari
2026-10-21 09:42:09
1
alale :
sai mundawa daga tallan kosai
2026-10-21 11:09:10
1
SEENOR🕊️💎 :
kundaina dukansu ne
2026-10-21 14:28:00
1
chi-boy :
gaskiya ki
2026-10-21 11:07:51
1
musa mirror :
Allah yabada lada
2026-10-21 13:45:11
1
CIKAWARI 007 ⭐ :
haba
2026-10-20 22:34:22
1
B.Ali :
Neman na abinci suke zuwa
2026-10-20 14:18:02
1
Idris Adam AGancy :
wannan gaskiya ne hajiya
2026-10-21 09:18:27
1
mujaheed mohammed :
HHH a Kano wallahi akwai makaranta Da mukaje Jiya ba Kowa a Makaranta Wai ai sun tafi gona
2026-10-20 15:58:23
2
Shettima :
which sch is ds
2026-10-20 13:28:49
1
babangida :
wallahy ba abinci a gda
2026-10-21 08:01:45
1
To see more videos from user @hafsat.jidda71, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.