@sir_topshadow1: Za mu yi iyakar bakin ƙoƙarinmu wajen yi wa al’ummar Ungogo hidima. 💪 Hon. Sa’ad Aminu Sa’adu na ƙoƙari sosai wajen yin abin da ya dace, kuma yana da kyawawan manufofi da muradun alheri ga al’ummar da yake wakilta. Muna addu’ar Allah Ya ƙara masa basira, hikima da ikon sauke nauyin da ke kansa, domin ganin al’ummar Ungogo sun amfana da ayyukan alheri. Hidima ta gari, kyakkyawar manufa, da kishin al’umma. Allah Ya taimake mu! 🤲 #bn3157353 #sirtopshadowstudio #AbbaIsWorking #PublicService #Kano