amna fa naji wasu psychologists sun babu wani introversion isn't right
2026-10-20 20:11:31
2
salihu s.a dankalgo :
kafadi gaskiya wllh
2026-10-20 18:24:18
5
adam boss kuka nefa :
haka ne intobad
2026-10-20 10:59:07
4
The U.S.ARMY :
se da kai๐ฏ๐ฏ๐ฏ
2026-10-20 14:26:21
2
Ferrari gang :
Wannan Gaskiyanรฉ
2026-10-20 15:04:31
3
Abdou karim Dan babba :
wai dan Allah yaya ake kake ganai hak n[Starstruck][Starstruck]
2026-10-20 19:25:10
3
Inconnu โ๏ธโ๏ธโ๏ธ :
dan Allah nima ina fama da wani abu kuma yana damuna sosai.
haka kawai sai in yita zargin mutane koda ranar farkon haduwarmu ce da mutun,kuma inda abun yafi dauremin kai shine mafi yawanci idan ina zargin abu to daga karshe abun yana tabbata ne ma'ana dai abunda nake zargi sai kuma inga hakane.
bana saurin yarda da mutane koda muna kyakykyawar alaka dasu