Nifa wallahi a kalan rayuwata Indai naga mutum Bai taimakeniba banajin haushinsa dama ba lallai bane sai wani ya temakeni,Dan nima bazan bari zuciyata ta mutuba da harsaina Jira wani ya taimakamin
2026-10-20 11:37:20
148
SIR KHAMISU :
god bless you brother 🙏
2026-10-21 08:28:45
0
African_6 :
Yarima and talking reality. 💯👌🏻
2026-10-21 07:43:19
0
Umarson 01 :
Yes bro God bless our Bauchi
2026-10-20 10:53:31
39
🦅 OGA ADAM𝐔 🦅 :
Wlh wlh wlh ni kawuna yayan mamana naje nai-man taimako amma haka yaga idona yace mun shima fama yake kuma wlh yafi karfin 100M but alhamdulillahi yanxu ma haka wayar 1.350M ne a hannu na alhamdulillahi alhamdulillahi alhamdulillahi
2026-10-20 14:22:06
14
Anas abdulazez :
nifa idan Ina tare da apokina wlh tallahi idan na lura kana da abin hannu janye jikina Nike da Kai saboda bana son Rai ni Rayuwata gaba daya ni bana dogaro da wani duk runtsi wlh gurina na dogara da Kai na.koh Dan uwa na bana jiran yayi man wani abu bawai aboki ba mlm
2026-10-20 16:55:18
8
Nasiru Namadi :
Wato jama'a ku riƙa fahimtar post din nan fa
2026-10-20 15:22:36
9
el Khalifa 🇮🇹 :
OF COURSE
2026-10-20 10:56:32
15
WIZFARUK :
walhy muna dasu
kuma wlhy ba abinda zasuyi ma
shiyasa we must stand up ✊🏼
2026-10-20 11:00:52
15
Alaji Ab :
Kai mentor nane Alaji na😎😎
2026-10-20 11:02:05
9
Alameen dan hajia :
Wannan shine gsky mgn bro thanks a lot
2026-10-20 14:42:25
1
Bendji Bulamawa abu abdallah :
Gaskiya mungode da shwara kuma wanan darasi nai
2026-10-20 11:02:05
8
Kabeer Salees✅ :
hmmm narasa mezance wlh
2026-10-20 10:57:35
13
Ashiru RANO :
Kai wlh hakayaki 🙏🏼
2026-10-20 10:55:35
3
Habeeb :
very good bro?
2026-10-20 16:41:10
1
jalotex_fabrics_venture :
Hakane wlh😁
2026-10-20 10:52:33
11
Mbk6. :
A wannan lokacin bansan wani ya taimakeni, sbd yanzu idan wani ya taimakeka kmr hujja ce a gurin shi, kana yin nasara zaiga kmr shi ya baka nasarar ba ALLAH ba.
2026-10-20 12:54:09
9
Muhd Auwal :
Wlh ka wuce tunani na a fahimtar Rayuwa Shiyasa kake burge ni 😂😂😂