Agaida manada Shugaba, sannan atemaka Mun da Adduar samun aikin Force Dan Allah Dan Annabin rahama
2026-10-20 17:13:36
20
Comr kabeer mansur :
Muna ziyara meyabo ❤️❤️❤️😭
2026-10-20 13:21:04
17
Abba Na Kaulaha :
Me Yabo Dan Girman Kamiluzzty Agaidamin Shugaba Afadamai Yayadda Nazo Naziyarceshi Dan Sirrin Syd Fadima 🤲
2026-10-21 07:01:54
2
abusabir1550 :
Na ganka a Ethiopia amma kana nesa dani shi yasa ban maka magana bah
2026-10-21 06:32:54
2
ABDUL ZIZAN :
soyaya tabiya ALLAH YABIYA MURADI MASSOYIN ANNABI 🥰
2026-10-20 22:09:41
1
Musa Ibrahim Danbaiwa :
masoyi a gaban masoyi💖💖💖💖
2026-10-20 17:49:47
2
AUWALU MALAMI :
ya sheik asamu a addu,a.
2026-10-20 13:14:37
7
Aliyu M lamido :
Masha Allah,
Allah yaqaramana Soyeyyar manzonmu Annabi Muhammad S A W😭😭😭
2026-10-20 22:09:07
2
DR MASOYIN MASOYI {S.A.W}💯❤️ :
WAYYO MANZAN ALLAH SALLALAHU ALAIHI WASSALLAM 💯❤️💯😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-20 22:26:49
1
Na Masoya :
Sallallahu Alaihi Wa Sallam ✨✨✨✨
2026-10-20 21:03:27
1
Oga Chilling TV 🎭 :
Dan Allah Dan girma da matsayin shugaban halitta Dan kusanci da dakin Nan na shugaba kasamu addu'a Allah yasa mugama lpy Allah yabiya mana bukatun mu Allah yakawo mana xaman lpy a kasar nan🙏🙏🙏🙏
2026-10-21 10:28:16
1
FATAHIN_KADUNA :
Sallallahu alaihi wasallam
2026-10-20 13:19:39
9
El fãrøùkh :
mai yabo ataimakeni a isar mun da gaisuwa wajen abun kauna nah 🥺
2026-10-20 22:14:44
1
INYASS ❤️ :
me yabo dan manzan allah kacewa shuguba wallahi ina san sa nima ya lamincemin na tahoo😭😭😭😭
2026-10-20 20:02:24
2
Husaini Ladanawa :
S.a.w mungode Allah 🤍 💯
2026-10-22 19:38:48
1
Saleh Mohammed_back up :
Allah yaqara kusanci mai yabo
Allah yasaka masoyi 😘😘😘