@muhammad_sunnah_a: #sultanjgn #foryou #muhammadsunnahaljosawy #creatorsearchinsights #fy

MUHAMMAD-SUNNAH-ALJOSAWY-NOW
MUHAMMAD-SUNNAH-ALJOSAWY-NOW
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 13:57:57 GMT
24225
1809
323
63

Music

Download

Comments

yusiftasiu497
Yusif Tasi'u :
qaryane
2026-10-21 06:54:37
0
husnaasrafulla
Clueless :
KWALU AYYY DAMA MUN CE WANNAN TAFIYAR BAZATAJE KOINABA [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-20 23:26:29
0
abdulkareem.sani88
BIN SANI :
this wrong
2026-10-20 22:21:22
1
user4251751288300
aliyu abdullahi Mai zare :
Allah yasa mudace
2026-10-20 20:15:19
0
musa031n
Mú§áa✨️🏅 :
Shehu Ya raba musu aiki 😂😁
2026-10-20 18:13:32
18
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Gsky banji dadin hakan ba sosamu komai yakasance cikin sirri
2026-10-20 15:00:35
34
maazouabdullahi0
Maâzou Abdoulahi 🏃‍♂️‍➡️ :
Ashi hada hada Akiyi da kudin mutane ikon Allah
2026-10-20 17:06:44
10
dan.alaji024
Abubakarsadeeq :
Duk miyakawo wanan maganar social media dan Allah
2026-10-20 18:25:03
8
cravingsheaven
Cravingsheaven :
wai dole se anyi kungiyarne
2026-10-20 18:53:01
7
jiddasaleh33
🕋🕌SALEH—JIDDA🕌🕋 :
WAII DAN ALLAH INA LEGEND NEE
2026-10-20 18:45:55
8
safiyanu.m2
sp niger❤️‍🔥⚡🇳🇪/🇳🇬/🇨🇮 :
ai duk abunda bana allah bah hk yaki qariwa wlh hk yan uwa suki fada kudi zai rabasu koma ta tabbata
2026-10-20 16:40:20
13
khadijaabubakar95
Nana khadeeja AMV :
Dan Allah Muhammad kayi hakuri be dace ba haka atsakaninmu makiya zasumana dariya wlhi
2026-10-20 18:09:45
1
yusufa.ahmat.001.h
yusufa 001 hustler :
tinda kabar AMV Nima nabari
2026-10-20 14:07:40
10
usmansati972
Usman Sati :
Tafiyace ta yan duniya dama
2026-10-21 05:20:31
2
salimameer678
Salim Tijjani :
Tin ba ai nisaba hmmm, Allah yaji kan dr idris
2026-10-20 14:10:39
6
hafsatumar176
Hafsat Umar :
Don Alla ku rufe wanna qungiyar mana
2026-10-21 07:16:53
0
user15792800494658
Muhammad sele :
family issues
2026-10-20 20:07:42
0
allahmadogararbawa
فاطمة بنت محمد 💝💖✅ :
Allah kasamucikada imani 😭
2026-10-20 21:37:13
1
ibrahimarewa615
ibrahimarewa61 :
salati 10.ga.annabi Mohammed
2026-10-20 19:05:37
3
adam.musah026
king 🤴musah adam 00 :
Kai 😂😂😂😂😂😂😂
2026-10-20 19:49:00
1
officialanasshuaibu
ASG LUXURY :
meye Amfanin wannan Dan Allah
2026-10-20 23:36:33
1
abdul.fatah.musa
Abdool ✅🥰 :
Wlhi na Raina lissafinka Allah shirya
2026-10-21 02:43:09
1
auwalabubakar736_a.m.v
AUWALABUBAKAR_AMV :
Allah ykyuta amma hakan baiyi ba gskiya
2026-10-20 18:56:37
0
malamdaddy42
Malam Daddy🌙 :
gaskiya bamuji Dadin hakan bah, Yakamata ayi sirri acikin wannan kungiyar.
2026-10-20 18:53:05
2
abbamuhammad451
BIN MUHAMMAD :
Yan uwana ahlussunnah kunga illar kungiya ko sunnah ba saida kungiya ba ba dolene sai kabati ta ba don haka wllh mu kiyaye muyi sunnah ta annabi s a w batare da samun matsala ba Allah yasa mudace
2026-10-20 21:14:00
1
To see more videos from user @muhammad_sunnah_a, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About