ku fara bashi amsar tambayarsa sannan saiku jefa tambaya daga ƙarshe, wannan shine adalci
2026-10-20 18:12:11
54
Aramma :
Wallahi nima ina tare da tunanin baba
2026-10-20 17:10:48
37
💪 :
malam ukasha baba yayi tanbaya kuma baka amsaba kamaida mai tambaya kuma bai kawo wajen maganar kyau ko rashin kyauba yakamata ace kaamsa sannan inma akwai tambaya kaiya yimai
2026-10-20 15:41:01
35
mahadi :
baba fahimtarmu Daya Dan fodiyo ta,adanchi yayiwa hausa
2026-10-20 21:05:33
35
tukur bin Mohammed :
hausa zallah inshallah
2026-10-20 17:51:16
32
musa shuaibu mati :
Wai Dan fodiyo Bai taba Gina masallaciba👌👌dagaskene👌👌👌👌
2026-10-21 13:38:05
14
Abdulmajid 50017 :
en uwa in an jisa shiru Abasa Amsa koba Dan Shiba wata Qila baisan qa idodin bane Ko Bai Sani ba Abasa kodan masu ra Ayi da fahimta irin tasa ina Muku fatan Alkairi
2026-10-20 15:34:50
14
SHU'AIB MUHAMMAD SALAFU SALIH :
ina ga Baba ka karanta tarihin Shehu Usman Dan Fodio ne a litattafan turawa
2026-10-20 16:00:17
11
Abu.zaydu.official.001 :
Allah Sarki baba Nima wlh ina tareda fahimtar ka
2026-10-20 17:44:23
27
Babuloo123 :
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun, Allah ka tsare mana imanin mu. Allah kara ba mı da jahilci Kaga mutum da gemu kamar mai hankali . Amma kash, Allah ya kyauta. Allah ka sa mufi karfin zuciyar mu.
2026-10-20 16:09:29
7
Sani :
babayafadi gaskiya
2026-10-20 23:03:11
10
عبدالرحمن🇳🇬 :
Wata Shari'ar sai a lahira ⚖️
2026-10-21 23:45:59
9
@Adamcy77 :
Ni bana goyon bayan Baba, amma kuma kai Malam, ba'a amsa tambaya da tambaya. Sannan, baka ba Baba ansa ba, kace kada wani Malami ya fito ya ba Baba ansa. Bayan haka ka Baba yace, abunda ya fada, fahimtar shi ne, kuma fahimtar sa Na iya yuwa ba gaskiya bane. Saboda haka, baka ba Baba ansa ba, Baba Na binmu ( Musulmai ) ansar tambayar da yayi.
2026-10-21 09:49:07
3
LWL DN DG DG 🇳🇪🇳🇬🚭 :
ina tare da baba
2026-10-20 18:54:43
8
Abou djabir :
masha Allah magan tailimi
2026-10-23 13:02:47
3
LIMAN :
allah kahada kan al Umar musulmin duniya
2026-10-20 15:53:59
10
A G rashee abdulkadir :
ilmi duniyane wllh
2026-10-20 15:27:30
5
Abu Ilham ( H I A ) :
diffa na tare da ku
2026-10-20 15:07:44
5
UmarSalisuDanwakili :
with due respect baba bakasan komai ba, bakasan yadda siyasar duniya take ba a yau, dan haka munyi uzuri a gare ka, amman kaje kayi karatun siyayar duniya daga nan zaka gane cewa duk kungiyoyin ƴan ta'addan dake a fadin duniya da na musulmi da na sauran addinai duk suna wanzuwa ne domin zimma wani abu, kamar cimma wata manufa ta siyasa tattalin arziki yaƙar musulunci da sauran su, kuma America ce ke ɗaukar nauyin hakan da wasu manyan ƙasashen duniya, kuma ina da hujjar da zan faɗa , akwai wani dan majalisar dokokin a America ya faɗi hakan da bakinsa
2026-10-20 21:57:06
1
abu yusrah :
gaskiya duniya tazo karshe kuma wai wasu har cewa suke suna tare da shi
2026-10-22 10:51:47
2
Awali Abdoulaye🇳🇪💯 :
2026-10-21 23:41:12
1
Hamza muhamad :
koma ya fada tsakkanissa da Allah
2026-10-21 14:44:24
2
B k :
Kaji watamagana wai amsarbaba tana wajen baba
2026-10-21 12:21:46
1
To see more videos from user @ukashaumar05, please go to the Tikwm
homepage.