@abbahvilla: Bayan kammala bude aiki, wani mutum ya ce wa Mai Girma Gwamna, “Mai Girma Governor, shekara uku kenan ina bude wajen sana’ata. Don Allah, ina neman taimakonka.” Gwamna Dr. Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya saurare shi tare da cewa: “Za a yi, za a kawo maka saƙo.” 🤝💯
abbahvilla
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 14:54:47 GMT
Music
Download
Comments
〽️Dan hajjiya🗽 :
Amado Mai walda nagudeya
2026-10-20 15:56:20
6
ABU AYUBAL ANSAREE :
matsalar talaucikenan
2026-10-20 16:26:29
3
Episodes_hausa✅ :
Masha allah ✌️✌️
2026-10-20 20:52:05
0
Annoor Textiles✂️ :
Allah yasa acika
2026-10-20 18:26:41
0
🙏SANi ♥️Abdullahi 🥰 :
guramun kaura suna na bada gaisuwa zuwa ga baban su
2026-10-20 16:31:44
1
Dan anty hydar :
Allah sarki watarana fa bashi bane
2026-10-20 17:40:28
0
MAJIDADIN Sarkin Yammma🫅🏛️ :
ku natsu kuyi magana Amma ina
2026-10-20 17:44:16
0
Waheed Arshad :
2026-10-20 16:59:10
0
Dan ussy tanagar :
oga yakamata akulani wllh
2026-10-20 15:00:27
2
DAN HAJIYA :
most go
2026-10-20 18:23:08
0
Usman Tijjani :
fallen daya ca inshaa allah
2026-10-20 19:51:54
0
ABU NASREEM :
yace kahadani da wani 😂
wato yana tsoron kada gwamna yatafi yarasa makama
2026-10-20 19:36:17
0
🇦🇫B【⨶‿⨶پـشـتـون亗 :
😂😂😂
2026-10-20 15:41:24
3
samsu :
[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-10-20 19:29:42
0
ishfaq ishfaq :
🥰
2026-10-20 16:44:23
0
DAN SUNNAH :
😭😭😭
2026-10-20 16:51:05
0
kasim horo 7 :
❤️❤️❤️
2026-10-20 18:08:24
0
Aliyuabubakar :
😁😁😁
2026-10-20 18:19:05
0
💫💫NUMBER ONE🎧🎧 :
🥰🥰🥰
2026-10-20 20:02:37
0
ibb,001 :
🥰🥰🥰
2026-10-20 22:19:06
0
samsu :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-20 19:29:07
0
To see more videos from user @abbahvilla, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.