Hakika Yau munga accident mara Dadi a Kansan gadar Dangi Mutane hudun Daga Mai tukun motar Da Matar Da take Ciki Da Yaro duk sun rasu Tabbas Danaga Abin Saida Nayi kuka Da Hawayena wlh Allah A Yau din Nan Muna Adduar Allah Ya Basu Aljanna
ya hayyu ya qayyumu naga abinda yafaru accident akai a mota su 2 sun mutu a zaune akan kujerun su duk suna gaba anaso afito dasu abun yagagara fiyeda awa 2 sun mutu a zaune jikina yayi sadudar da bantaɓayintaba a duniya allah yakiyaye
2026-10-20 21:51:34
84
𝒵ℰℰ-𝒢𝒜𝒴ℰ🫀❤️ :
Ade kula da wayoyi
2026-10-21 02:36:06
6
Bello Dambatta🇳🇬 :
Wllh nima naga wannan abun dazu, na taho daga Zoo Road, Allah Ubangiji ya jikansu da rahma
2026-10-20 20:46:12
62
Lukman Yakubu :
Allah ya jiqansu
2026-10-21 14:17:17
0
SUMY’S SCENTS AND MORE 🪸🪸❤️ :
Wlh wlh muna wajen abun yafaru dazu innalillahi wa inna ilaihirraju’un 😭😭😭tunda kaina ya buga har yanzu bedena ciwoba 😭😭
2026-10-20 23:47:17
32
Idris Abdullahi muhd :
Allah y tsare gaba[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-21 16:03:21
0
Engr idris aliyu madaki :
ameen summa ameen
2026-10-21 10:16:15
0
Flow❤️🌹 :
Make una try the use English too Abeg
2026-10-21 18:16:00
0
Rabiumubarak :
me yafaru dan allah
2026-10-20 18:54:58
15
Dan Ba’Bah :
Dan Allah mai yafaru jiya a gadar dangin?
2026-10-21 06:52:42
9
Aysha lawan😊💚 :
Allah y jiqansu 🤲🥺
2026-10-21 08:34:22
2
NA .BAIWAR . ALLAH :
dan allah wane gari ne?
2026-10-21 11:44:05
5
Ramlat clothing&more :
wacce unguwa🥺
2026-10-20 20:54:14
6
Abu~ammãr :
Allah sarki Abokin mu neh wallahi, Allah ya ajiqan ka Dauda.
2026-10-21 09:45:35
9
mamy :
inane nana
2026-10-20 19:47:45
5
Zaharaddin abdallahi :
me ya faru awajen?
2026-10-20 18:57:29
5
Twins Printing Press 🖨️ :
abun nan ya faru a gabana jiya wlh.
Haka har na bar wajen mutanen nan basu samu ceto ba. Jamaa sun kasa bude motar. 🥺🥺
Ban sani ba ko akwai wanda yayi raii a cikin motan gaskiya.
2026-10-21 10:43:54
5
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Allah jikansu🥺
2026-10-20 22:46:53
9
Real Mansur Senior Kano👈🏼 :
Nima naga accident din yayi muni sosai har dare da ma'aikata a wajen
Allah yaji kansu da rahama
2026-10-20 23:17:27
6
Rukayyat rukky :
Allah kasamu cikada Imani 😭😭😭
2026-10-20 20:52:06
6
Nasir Idris adam :
Allah ya kiyaye dazu nabi hanyaar naga anata juwowa da yake sama nabi bansan meya faru ba
allah ka rabamu da mummunar qaddara
2026-10-20 19:46:50
6
To see more videos from user @khairaralameen1, please go to the Tikwm
homepage.