@khaleepher244: Gwamna Kaduna, Senator Uba Sani ya jajanta wa Ahmed Zakkah da iyalansa waɗanda aka yi garkuwa da su. Gwamnan ya yi alkawarin siya musu gida da kuma tabbatar da cewa sun samu kyakkyawar kula. Sannan ƙwararrun likitoci sun tabbatar wa Gwamnan cewa hannun da Ahmed ya samu rauni zai warke ba tare da ya naƙasa ba. Daga ƙarke Gwamna Uba Sani ya yi kira da jama’a su bar siyasantar da harkar tsaro.

Khaleepher244
Khaleepher244
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 17:33:45 GMT
309958
39650
1947
3397

Music

Download

Comments

kamalahijo
Muhammad (Kamal Ahijo) Idris :
kun lura cewa shi Ahmed zakka haushin Gomna yake ji
2026-10-20 20:14:00
690
rabiubabbanyaro1
rabiusbabbanyaro1✨✨✨ :
wannan video yasa nadada tsanar uba sani wlh
2026-10-20 19:46:46
293
sarorohh
saro :
Sakon gaisuwa Wurin tinibu da yayi mey?
2026-10-20 20:12:39
97
bin_zubair4
Bin_zubair :
Wlh kana kagin fuskar su babu farin ciki
2026-10-20 19:35:19
293
husnahgarba
Husnah garba hadejia :
gaskiya wannan fuskar tashi akwai alamar magana abarshi yayi magana
2026-10-20 20:10:30
35
aaronice.59
Aaronie59 :
what are you guys doing to stop them from kidnapping others?
2026-10-20 20:40:32
12
yarbahaushe
jamila isah :
sai kabiyasu kudinsu dasuka bada na fansa
2026-10-20 19:40:01
78
surajoismail1
Surajo ismail :
naji sai kamekame yakeyi🥺
2026-10-20 20:00:09
66
sanson_official2
SANSON :
From his face you’ll notice he was forced to be in the video 🤧
2026-10-20 21:42:37
16
salymagadzama_
🌹 salymagadzama 🌹 :
Wai yarmu
2026-10-20 20:19:23
13
wendyslight2
MR&MRS :
Ahmed face says it all
2026-10-21 03:45:53
0
vanillavanilla_1
Wasyy :
They don't even look happy at all
2026-10-20 22:00:21
1
engr.lkhalid
engr.lkhalid :
Hmmm Nigeria 😭😭😂
2026-10-21 05:26:30
2
bellobellosaad
Bello Bello Saad :
ubasani alherine wallahi
2026-10-20 21:00:40
9
beauty.esther146
Esther :
Thank you Jesus
2026-10-20 21:11:26
2
kamilu.muhammad26
Kamilu Muhammad :
Mahsa Allah [Crying][Crying][Crying]
2026-10-20 20:23:04
3
holyboy081
holyboy081 :
Imagine hmmm this Nigeria is something else 😏
2026-10-20 20:09:40
1
musaadam9201
Blue-Rays :
the most foooooooolish gov in Nigeria. he is only doing eye service
2026-10-20 20:36:04
8
momceezakka
momcee zakka :
Mundaiyi kokari abinda danginmu ne sukabiya kudin Allah dai y kara karemu baki daya
2026-10-20 19:22:37
148
buggatispec
Brown Junior🥳 :
Mutanen Kaduna kuka bari mutanen nan guda biyu suka koma kan mulki, zakuyi bayani…
2026-10-20 19:30:41
239
hafsybaby5
Hafsat salihu :
Bariki zangon condi 😭😭 Allah ya Isa bazamu taba yafewa ba in sha Allah kaduna palle daya ce
2026-10-20 21:12:57
13
danalhaji844
Sir malliy🦅 :
kai kabarshi yayi magana muji gaskiyar abun yake faruwa
2026-10-20 17:55:59
249
zhaajialaji
itz Alameen class :
Sufa sauran yan uwan namu su b yan kaduna bane ko Nigeria
2026-10-20 20:28:37
11
hasnygorasspicy
HASNY GORAS ENTERPRISES ❤️😍😻 :
Mai Shugaban kasa yayi naji Ana gode masa
2026-10-20 19:35:51
64
wakilventures
princess mah :
Gov sauran yaushe xaku karbo su..ko sai wayanda sukai trending ake karbowa... Allah ubangiji yaqara tsaremu
2026-10-20 19:21:52
77
To see more videos from user @khaleepher244, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About