@hausa_zalla_5: #hausasudanاهوساسودان #hausatiktok #hausazalla2026 #hausazallah #🇳🇪🇳🇬

(✰HAUSA_ZALLA✰👳🧕)
(✰HAUSA_ZALLA✰👳🧕)
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 21:08:32 GMT
51376
3408
138
530

Music

Download

Comments

aminuabdullrazak
aminuabdullrazak :
ameen yarabbi bazamumantaba
2026-10-22 00:42:28
0
jigomati
JigoMati :
gaskiya ne kuma fansa ta zama wajibi ko badadin ko bajima
2026-10-21 08:52:57
5
maman.awatif
Hauwa shehu,bamalli :
Wallahi kuwa baza'a mantaba Har ciwo nayi na kwanaki.kuma.ko yanzu naji ba dadi kwarai.da gaske.,Allah ka.jaddada rahma agareshi 🤲🤲🤲
2026-10-21 21:43:28
2
oumar.farouk600
Oumar Farouk :
Allah Ta'ala ya jikan sa da Rahama dan hasken ruhin Annabin Rahama 🤍 🇳🇪🏳
2026-10-21 21:43:18
3
un_salah24
Sxlah AG ✪ⵣ :
Bawa bai Sarki
2026-10-21 22:51:45
0
ismailusain2
ismail usaini fullata 🇳🇬🛖🐄 :
allah ya isa tsaka ninmu da masu daukar nauyin wannan ta adtancin allah ya jikan sarki da rahama😭😭😭
2026-10-21 21:08:06
2
abubakarusman4822
abubakarusman4822 :
hakane
2026-10-21 16:27:20
2
adamugarbaborne
Adamu Dan kt :
Allah yaji kanka baba zamurama
2026-10-21 09:37:36
2
bukharijustice1
bukharijustice :
Allah yai Masa kyakkyawa makwanci a qabarinsa alfarmar annabin rahma
2026-10-21 11:41:01
2
haruna.isa2
haruna isa :
gaskiya ni dan jigawane amma wlh wlh ina jin haushi sosai
2026-10-21 16:23:43
1
abktallman001
abktallman001 :
Ko yanzu na kalli video lokacin yana raye se naji wani bakin ciki ya sokeni. Allah yafarta musu.
2026-10-21 17:25:13
2
hhdikkogorotoro
Adamawa ba rago🇳🇬🇳🇬 :
Allah ya jikan su Da rahma Amma kubar Raba Kan musulmai
2026-10-21 09:36:29
1
mriga31
m riga 8670615 :
wllh naji chiwon da aka kasheshi wai yaushe zamu dau fan ykmt mudau makami wllh
2026-10-21 23:38:04
0
ahalan56
ahalan :
Allah yajikansu drm
2026-10-22 00:20:52
0
ib08080905973tbokamkk
IB-DUNIYA BAHUTU 📉📈📊✅ :
Allah yasaka mana mu hausa, da wannan zalinci Allah ya jadda shahadar sarkin. gobir Allah yasada shi da shugaba sallahu'alaihi'wasalam 🤲🤲🤲😭😭🤲🙏💕
2026-10-22 00:02:12
0
tsalhaibrhim
Ibrahim :
Akwai Allah
2026-10-21 00:00:20
0
zaniyedu
zanidu iliya1234 :
hakane
2026-10-21 23:11:04
0
housseiniyallo
housseini yalo :
Allah ya jikache da gafara amen amen
2026-10-22 00:13:19
0
abubakarmaster467
@AM :
Allah yajiƙan sa البلبل
2026-10-21 22:50:00
0
abdulrashidmhd6742
Abdulrashidmhd6742 :
Allah ya gafarta Masa
2026-10-21 22:42:55
0
user276027317060
himma :
kk
2026-10-22 00:42:39
0
090shettymorah
SHETTY MORAH :
Allah Ya Jikanshi
2026-10-22 02:44:23
0
dayyabu.usman.bagobiri
Dayyib @Gutee :
Ni Dan gobirawa ne allah yajikan kakanmu
2026-10-21 23:04:52
0
muhammad80701
muhammad80701 :
allah ya isanmu
2026-10-21 22:54:15
0
inusa.boss5
inusa boss :
gaskiyane
2026-10-21 00:08:05
0
To see more videos from user @hausa_zalla_5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About