And funny enough iyayen basu samu soft parenting din ba… I don’t even understand what’s going on a minds din parents din yanzun ba..🤣🤣🤣
2026-10-21 04:41:22
3
ABDUL :
wlh abokina haka nima irin wannan tarbiyyar akamin, nasha gata sosai komae nawa na musammanne, kudima idan ina bukata da kaina nake zuwa in dauka, wasuma basu nakeyi ba tare da ance min komae ba, nasha soyayya iya soyayya, amma a karshe lokacin dana fara girma na fara fuskantar rayuwa, aina gaya maka na shiga wahala, duk da iyayena alhmdllh suna dashi but wajen kokarin dogaro da kaina har aikin gini saida nayi, na bar gida na tafi neman na kaina, kuka nayi da idona ba abinci gashi ban iya aikin karfi ba, kuma duk inda naje zanyi aikin karfin sai suce bazan iyaba, wai jikina ba irin na wannan aikin bane, karshe ina kuka na kira gida ina basu labari wlh kudin motar da zan dawo gidama sai turomin akayi
2026-10-20 21:29:23
17
💫𝐓𝐨𝐰 𝐒𝐭𝐚𝐫 𝐁𝐨𝐲💫 :
The Dan Innah my mentor 💯
2026-10-21 04:37:13
0
⚚Baby💙🦋 :
ni yarana dakuwa zasuyi 😂😭
2026-10-20 21:13:05
11
🌴 §ÏṚ ƁƐĽĜÆƳ ŞPØŘŤS 🌴 :
we don't to beg we build 💪
2026-10-20 21:13:12
1
UNCLE ALI FURNITURE :
Allah ka shaida ina kaunar Dan inna sbd Yana fito da maganganu da suka daskaremin a zuciya
2026-10-20 21:26:46
6
Badagire na futuhee :
billahillazi kuwa idan naga irin su tausayi suke bani
2026-10-20 22:56:22
4
@Qawar_Mata :
A sannu a hankali maganar ka suna making sense wlh. Ma sha Allah
2026-10-20 21:39:25
3
Sadeeq Nachota✌️ :
second comment
2026-10-20 21:11:56
1
khadijahschoice_jewelry& more :
Hmmmm Idan kayi magana se aga kamar don mutum bashi da arziki ne yake magana amma gentle parenting ko wahala ko a yanzu akwai abinda me &and their father can afford but wani lokacin nakan ce suyi addu’a Allah ya kawo se a siya am not against parents loving their kids but love them in a way that they’ll appreciate that love later
2026-10-20 22:03:30
3
Fav 🤍 fhysal 🍇🍎🍇 :
Wannan Gaskiya ne. Allah kasa mudace
2026-10-20 22:49:50
1
saniibrahim2781 :
wannan gaskiyane
2026-10-20 23:27:38
1
Hafeez Muhammad saad :
Exactly
2026-10-20 21:13:42
1
zazu zeh :
gaskiya ne bro
2026-10-20 21:59:26
1
BAFFAH_JR⚽️ :
Gaskia Dai
2026-10-20 23:16:20
1
justdoit478 :
Allah sa mudace 😳😳😳
2026-10-20 21:14:34
1
M Adnann :
Ameen Ameen
2026-10-20 22:37:17
1
khaleed Bee 🐝 :
gaskiyane wlh bro
2026-10-20 21:16:29
1
Yaseer :
Ah toh!
2026-10-20 23:15:42
1
Mai Turãre :
Alhamdulillah nidai Turãre nake saidãwa
2026-10-20 23:01:44
1
Maryam’s pastries :
Hakane Allah yasa mudace
2026-10-20 22:18:29
1
C E O JIBO 🌴 :
naso wlh 😂
2026-10-20 22:53:19
1
Abuwurma :
wlh kau
2026-10-20 21:19:43
1
Mai Nasara🥷🤷♂️🌈 :
Wallahi hakane
2026-10-20 21:40:16
1
Sadeeq Naseer :
gsky ne wllha
2026-10-20 21:21:21
1
To see more videos from user @the_dan_inna, please go to the Tikwm
homepage.