@jakadiyartv: Ra'ayin Khadija Saulawa game da neman yafiyar yan Katsina da gwamnan jihar yayi.

Jakadiya RTV
Jakadiya RTV
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 22:10:22 GMT
23922
2642
238
627

Music

Download

Comments

2nice6555
2nice !!! :
Kuma kin manta yace mulkin jihar KATSINA wahala NE ,mukuma muna Mai fatan ALLAH rabashi da wahalan nan
2026-10-21 05:02:59
23
danbaba3375
Isyaku abdurrahman :
munbarshi da Allah
2026-10-21 08:47:38
0
aliamahakurci2
Ali a Mahakurci :
wllshi gskyn wannan
2026-10-21 08:22:21
0
momsalmakhair
Momsalmakhair :
Smart one
2026-10-21 07:17:44
0
user4749043521801
AJ :
Kai wannan mata tayi bayani 👍
2026-10-21 04:39:59
23
iliyasuabdullah028
Iliyasuabdullah02 :
wanna hakayake sister
2026-10-21 07:08:27
0
al.ameen.barista
Al.AMEEN.BARISTA.🎓🎓 :
Allah yamiki albarka🥰
2026-10-21 06:56:28
10
aminusurajo337
A A Mai shayi :
wanna gaskine
2026-10-21 02:56:28
0
alhbalakerere
alhbalakerere :
munbarshi da Allah wlh bazanyafe ba
2026-10-21 06:07:39
8
annabimuhammad12458973
GoD Is Great :
kaji bayani daga bakin Mai ilmi Masha Allah 🙏
2026-10-21 08:55:34
1
dalhat01
projection concept :
wallahi kin birge ni, kin yi maganar hanli.
2026-10-21 05:35:30
6
user84448627828854
abban faruk :
munbarshi da allah
2026-10-21 06:49:52
0
muhammadyantaba
Muhammad Mukhtar Usman :
Mu already mun riga mun bari da Allah. case 🔐
2026-10-21 06:23:42
6
usaman.aliyu.daway
Usaman Aliyu Dawaye :
Tabbas yadda yace munbashi da Allah kawai tunda haka yazaba
2026-10-21 05:31:43
7
auwalumusa752
Auwalu Musa :
shi dan Adam ne dole yaneman yafiya
2026-10-21 08:05:21
1
princeibrahimsada
Machika :
yaface mulkin katsina wahala ne ,Don hk muna roqon Allah yarabashida wannan mulki 2027
2026-10-21 05:36:14
3
abukur_
@vucur💤 :
Tabbas kinyi gaskiya Khadija mun barshi da Allah kuma insha Allah zamu zabi wanda yace
2026-10-21 05:33:38
4
ummuhafsa1111
Ummu Hafsa :
Mu Al'ummar yan kin Funtua bamu yafeba Allah yaymai hukunci kamar yanda yace 😭😭
2026-10-21 07:35:28
2
yarruma
'yarruma :
wannan gaskiya ne Allah yayi maki Albarka
2026-10-21 07:21:13
2
mansur.waziri
Mansur Waziri :
Allah ya yawaita mana irinku a Nigeria
2026-10-21 07:30:24
1
sadammuhammed3
a :
insha allah biizzinillah
2026-10-21 05:47:42
3
merhermerd01
muhammad danjuma :
wallahi da Ni da iyayena da da na da mata bamu yafe ba ko kadan
2026-10-21 07:09:05
1
fauziyyulawal
Mr Galer One :
wannan gaskiya kika fada kuma mu muna riga munyi hukunchi mun barshi da Allah yamasa hukunchi
2026-10-21 07:03:41
1
abbailiya38
Abba M Jeed :
gaskiyane yar uwa Allah yayi Miki Albarka
2026-10-21 09:39:39
1
aliyusamaila688
ALIYU SAMAILA :
gaskiya ne
2026-10-21 09:44:45
0
To see more videos from user @jakadiyartv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About