Duk wanda ake bi bashi Allah ya kawo masa hanyar biya Alfarmar Annabi da Al-kur'ani 🤲🤲🤲
2026-10-20 23:49:12
237
Jiddora scents :
Kaya sun sauka kenan ko danbaba
2026-10-20 23:53:07
68
UMMEEY IBRAHEEM :
muma ban da Buhari kagaya mana wanda yayi takwas a Arewa
2026-10-21 00:02:27
31
Bello ayomide :
4+4=8 in she Allah 🥰❤️
2026-10-21 10:35:52
0
🌺Sheyma🌸 :
WLH INA SAN MANZON ALLAH
2026-10-20 23:45:30
127
rashida_mai_saa :
gaskiya. Dan baba hankali ya kara dawowa jikinka
kaji maganar hankali ko muke damalmala kanmu
da kanmu kuma kana kan daidai na gawuna
2026-10-21 06:02:03
25
Jamil GY :
look at you, we are talking about democracy and you are talking of something different. can you tell us were in the constitution that said so? democracy is a game of numbers in democracy the majorities have there way even the minority will have there says
2026-10-21 10:46:43
1
Anasgkr33yaronmangamotor :
tsakanin mu dakai Allah ya isa.
insha Allah sai ka girbi abinda ka shuka
2026-10-21 07:39:57
21
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah yazaba mn shugaba nagari 🙏🥰
2026-10-21 01:12:28
35
Mimous boii🇳🇪🇳🇬 :
Kaya sun sauka kenn
2026-10-20 23:47:54
19
Buhari Muhammed :
wai rice 90k[Tears of joy] [Laugh approved] lokacin Buhari
2026-10-21 09:22:22
2
Usman Mahmud Cisse :
Always available Garin dan wake
2026-10-21 00:05:16
1
Anas Shehu :
dan baba kaji tsoron Allah yaushe dala takai 2k a lokacin buhari yaushe shinkafa takai 100k a lokacin buhari ??
2026-10-21 06:06:58
6
FATIMA TA ANNABI ❤️💘❤️🩹🥰 :
Jama a sunana Fatima ta annabi
2026-10-21 06:35:16
8
Aminuidris :
Atiku Abubakar Zamu zaba In Sha Allahu
2026-10-21 00:53:03
19
SALIM :
sai Atiku
2026-10-21 05:37:14
10
danfodio :
thanks
2026-10-21 13:32:35
0
AK RAHAMANIYYA 💸💸💵💵 :
Allah ya karawa annabi daraja
2026-10-21 00:15:34
9
S GAJIMARI :
Kudi mesa me imani ya dawo mara imani
2026-10-21 04:48:20
6
L A L A M A I S P R I N G :
Allah yayi jagora oga ser
2026-10-20 23:17:18
5
Aliyu Mustapha :
Ka koma ka duba data the highest rate na exchange rate during Buhari is 846 back market while official is 702 . Kaji tsoron Allah . While rice 50kg is 90k within one month na Tinubu ya Kai 150k do yanzu ya dawo 100k mai Yayi
2026-10-20 23:33:35
8
Sheerab :
mundaina makauniyar soyayya wlh
2026-10-20 23:17:34
5
SARDAUNA 001✊️✊️✊️ :
gaskiyane wannan barrister inayin ka👌
2026-10-20 23:17:23
8
Mohammad Gali :
danbabakenan
2026-10-21 09:35:21
1
ŐĞÄ👑ÁÝÛBÄĤĀƯṢ̌Ā ZALLA🇳🇬🇳🇪 :
hausa zalla
2026-10-21 00:01:22
3
To see more videos from user @hon.danbaba, please go to the Tikwm
homepage.