@premiumtimeshausa: ZAƁEN 2027: Da manya-manyan ayyukan da Tinubu ya rangaɗa wa ƴan Najeriya za mu tallata shi. Za kuma mu shiga ko ina don faɗi wa talakawa irin ayyukan ci gaba da gwamnatin Tinubu ta yi wa ƴan Najeriya - Yari
basai kungayamana wallahi duk munsani liter mai daga ₦180 zuwa ₦ 1500 ha taki mahaka yayimummnan Tashi GA kashe rayuwukan Jamaa kudin Jarrabawan SSCE Ankara kai tsakaninmu daku Allah ya isa
2026-10-21 17:51:36
0
Abdurrazak salman :
willh karya ne
2026-10-21 17:36:23
0
Sulaiman Imam :
karya ne
2026-10-21 17:08:37
0
Adamm :
Hmmm
2026-10-21 18:27:35
0
Saad Iliyasu :
2026-10-21 18:42:51
0
UMAR ABDULLAHI :
karya ne
2026-10-21 17:14:49
0
usmanbabayaro43 :
yanzu wannan shine gaskiyan naku
2026-10-21 17:11:48
0
Muhammad Qurwatu :
dan allah kafin kozo jahar bauchi kugayamana me kuka mana dan allah
2026-10-21 08:18:35
0
To see more videos from user @premiumtimeshausa, please go to the Tikwm
homepage.