toh Amma wan NE ne ake dauka idan mutum ya mutu San nan wan NE ne zai tsaya agaban Allah amai hisabi, San nan kowanne daya acikinsu yasan da dayan ko baisani ba
2026-10-21 10:59:55
21
hajara adamu :
annabi Muhammadu saw ya koyardamu azkar kafin bacci,falaki3 da nasi3 ayatul kursiyu 3 auzu bikalmatullahi tamma wamin kulli shadain lamma wamin kulli ainun lamma,Allah zai karemu da sharrin masu sharri
2026-10-21 13:15:08
17
maraya :
to idan mutum ya mutu duk suma zasu mutu ko ko dayan ne kadai zai mutu???
2026-10-21 15:56:33
7
NURA POLICE :
sorry mlm akwai littafi mai dauke da wannan bayanan da kayi a addinan ce ko a kimiyyace Nagode
2026-10-21 15:54:20
4
Habeeb :
Dik qariyane alaji kowa ya kwontar da hankalinsa babu wani abu maye Qariyace zalla da akagina tunanukan mu akai tun muna yara
2026-10-22 16:50:06
2
شهاب الدين جمال :
Na fahimta
2026-11-05 10:04:16
1
@ minister of success :
wlh karatun yay[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-21 14:08:00
7
Abba zuhudu 1 :
nafa himta
2026-10-21 12:01:08
1
user9620109730772Adamu :
Jzk Dan Owa
2026-10-26 08:00:51
2
danmaiki :
nafahimta yasaiyadi
2026-10-21 13:02:00
1
nassiroudine shop 91 :
nafahimta
2026-10-21 11:29:37
1
maigari :
Mun godé 🥰
2026-10-22 00:40:07
1
teemah :
masha Allah
2026-10-21 10:45:44
1
Abdallah Cisse :
nn
2026-10-21 10:55:22
1
Prince faruq kd :
alhamdulillah wlh muna fahimta sosai mlm Allah yasaka da alkairi