@engrabdulllahi.ad: Ta fita ba izinin mijinta, taje karbo shikafa, yace sai ta cinye shinkafar zata dawo gidasa !

Engr Abdullahi Adamu
Engr Abdullahi Adamu
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 08:25:18 GMT
117995
13486
431
1149

Music

Download

Comments

1excavator001
🌬️𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋 𝐉𝐑💫𝐈𝐃𝐑𝐈𝐒 :
nidai nakalli hakan amatsayi tausayawa muji
2026-10-21 09:46:12
77
zainabmuhammadg65
Zainab Muhammad Garba :
wlh inashan dariya ashafin nn
2026-10-21 09:05:56
81
masoyah3
Babban yaro 227 :
mashaala Malama [Hands open][Hands open][Hands open]
2026-10-21 20:05:03
0
userjamiluroja
Abban suhailat :
Ai irin Wannan mata masu Hana mataye zaman gidan miji Allah ya tsaremu da su
2026-10-21 10:27:08
42
khadijayusuf9584
matar mijinta❤️ :
Allah sarki wllh tausayinshi ne take
2026-10-21 10:31:26
20
wayyotea
big boss general marchant :
gaskiyane mlm dan Allah ah yiwa mata nasiha ah kan shiga gidan Makoto ba da izinin mijiba
2026-10-21 10:12:49
31
eshart
Mrs Husseini🔐🤍🌹 :
Allah karufa mana asiri duniya da lahira.
2026-10-21 15:08:38
9
faruq.isah.yahaya
faruq isah yahaya :
malam wlh da tasan haka zaka ce wlh baza a iyu tambayar nan bah
2026-10-21 09:36:03
21
nafisaadam19
Mrs ms💖💖 :
Sai ta dafa tayi sadaka da ita sai ta dawo
2026-10-21 15:09:59
9
saifullahiiliyasu88
SAIFULLAHI.ILIYASU :
yayi daidai wlh musaman ace taron APC NE 😁
2026-10-21 16:49:49
5
faroukbashirbaba
faroukbashirbaba :
akwai mazaje fa
2026-10-21 11:06:46
13
user6057715019109
dhfu :
CV boot camp [Pray][Pray][Pray]
2026-10-21 17:08:03
2
mrskabeer68
Mrs,kabeer :
Oh my leg 😂😂😂😂😂
2026-10-21 14:59:01
1
tima.love6
tima love :
Allah yasa mudace
2026-10-21 11:23:21
1
yareematu
Yareematu perfumery :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]Ayi hakuri mallam
2026-10-21 15:28:49
1
ishaqsalisu383
Ishaq Salisu :
wlh mukula da sallah akan lokaci
2026-10-21 13:47:29
6
ahmadbilya1
ᴍʀ ᴀʙʙᴀ :
Haba Malam adai bashi hakurin 🙏🤣
2026-10-21 09:40:17
10
muksamad_farms
Muksamad Ventures :
well done
2026-10-21 09:14:51
0
nuhuaysher
Aysher🎀🦋 :
Hajiya mai buhun shinkafa 😂😂 Allah yasa mu dace🤲🤭
2026-10-21 12:49:46
7
aisha.sani6715
hajiya Aisha🇳🇬🇸🇦 :
ya kyauta yanuna shine miji bamijin taceba
2026-10-21 10:50:41
5
umm.keenan
Umm Keenan :
Nima ga tawa buhun shinkafar a hada mata harda kayan miya ma
2026-10-21 12:07:47
5
teemasbeddings
TEEMA'S BEDDINGS (MRS) :
gaskiya chunata akayi 🤣in ba haka ba shida yake dawowa bayan isha mey na dawowa bayan laasar? kuma ai taimaka masa tayi, toh wllh in nine tafawa zanyi nayi sadaka dashi kuma in na dawo na dinga wasa da abinchi kenan nayi ta hada masa zafi
2026-10-21 09:16:10
1
hananahmad529
hananahmad529💕 :
wllh ya birgeni sosai
2026-10-21 12:34:39
4
ummumusabulkhair1
ummumusabulkhair :
gaskiya ya yi daidai Allah ya masa albarka
2026-10-21 12:57:12
4
mamancy910
mamancy ❤️ :
inaso nayi tambaya Amma bansan yadda zanyi bah🥺dan allh yazanyi
2026-10-21 12:39:37
1
To see more videos from user @engrabdulllahi.ad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About