๐๐QAUNA๐๐โค๏ธYau kam kin manta dani ne ko sai na fara fushi da ke? ๐๐
Ni fa ina missing dinki sosai ๐ฅบโค๏ธyau gaba daya tunanina naki ne ๐ญ๐
Kin sani ko? ๐ฅบ๐
Uhumm uhumm... idan baki nan, zuciyata na jin wani irin kewะฐ ๐ฉ๐
amma da zarar kika aiko min da sako, komai nawa yana dawowa daidai ๐โจ
Don Allah ki daina barina ina jiran ki haka ๐๐ฑ ni kam na saba da kulawarki sosai ๐๐
Ki dawo kusa dani ko? ๐ฅบโค๏ธni kam ina ta tunaninki kullum #arewa__tiktok #goviral #viral