Wannan gskyane Abokina Wlh tallahi billahi yanayin fiye da haka ma. Ni nan beneficiary ne CP Usman Shugaba ya taimakeni ya bani aiki
2026-10-21 12:30:10
45
mumalbanys kitchen :
gaskiya ne cikin dare take kwankwasawa yabada kudi DA abinci wlh
2026-10-21 13:22:39
13
M.suka.Zayyanu.Skt🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
nifa gani nake sanatonci da gwamnoni da yan majalisu sune matsalar Arewa don basa sanke nanyin da yake kaisu WANNAN bawa Allah Allah kasa masa da Alkairi 🤲
2026-10-21 09:29:17
13
Naughtyustazz :
Talauci yafi nakuda ciwo[Crying]
2026-10-21 09:53:57
6
Babyboo Hadejia 🦅🌸🦋 :
Wannan maganar naka Gaskia yane
2026-10-21 10:00:09
8
إِبْرَاهِيم. مَرْوَان👮♂️ :
Idan kaje zan dawo😂🙏
2026-10-21 09:09:31
8
Crunchybytes_Peanuts :
Governor din Kaduna knan wata rana in sha Allah! Lokaci kawai muke jira 🥰
2026-10-21 18:16:09
7
Hafcy 🩸 :
Unguwarmu daya dashi saidai muce Alhamdulillah mu yan u/ma’azu🙏🏻😍
2026-10-22 12:44:01
1
Auwal Anatare :
tabbas wannan gaskiya ne Aminu j Town ni Dan Kaduna ne kuma a unguwar mu yake
unguwar mu azu Kaduna South tabbas shugaba alkhairi ne
2026-10-21 21:20:31
3
🐬SUDAIS 🐬AFIRCA🐬 BACKUP :
Mafa saro muke bukata
2026-10-21 09:37:17
4
YAHAYA SHEHU :
tsakani da Allah shugaba mutum ne na kwarai kuma mutumun kirki ne sosai wallahi
2026-10-21 21:28:47
6
sulaiman Aliyu :
wannan gaskiya ne shugaba anguwar mu'azu kaduna yana taimako sosai
2026-10-21 09:08:22
6
CP_SHUGABA_ONLINE🇳🇬 :
Ai yanayin fiye da haka ma 💯
2026-10-21 13:07:28
3
BS JARMA :
baa zaria bane unguwan muazu ne
2026-10-21 09:53:44
5
BIG MUBEE 🤑🦅 :
Mu sheda neh Usman musa SHUGABA uba neh really proud of him 🥰🥰🥰👌 ya mana komai a Unguwan mu ya dauka matsalar kowa tashi Che
Tab wannan ai sunansa lailatul Qadrin al’umma kuma Ameerul Hajj🥰🥰wlh ko wanda yasanshi kasani to kana cikin alkhairi 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻Allah ya tsare kana kai CP namu🥰
2026-10-22 02:04:24
1
khady 😘😘🤩💖 :
mune sheda unguwar mu Taya unguwar mu'azu
2026-10-22 00:31:30
1
jamila salisu :
gaskiya yane muna ciki alheri wlh ta ko ina makaranta
2026-10-21 19:11:48
2
Jamilu jambis :
wannan gaskiyane ina daya daga chikin wanda suke amfana da wannan bawan Allah
2026-10-21 18:47:42
2
Haruna jibril 1919 :
2026-10-23 12:56:41
1
To see more videos from user @aminujtown, please go to the Tikwm
homepage.