@deeylerhscollection: Kowani Tailor daya iya dinki sekaga Kano yake🥲🥲 Fisabilillahi ataimaka mana da tailors in Kaduna & Abuja. Wanda suka kware sosai Pls

Fadeelah Abdulrasheed
Fadeelah Abdulrasheed
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 09:19:13 GMT
14262
275
130
10

Music

Download

Comments

amrahsalih
amrahsalih :
Spoken style in kaduna
2026-10-21 22:50:12
0
rookyyareema41
Yarima Empire👑❤️ :
aee yan Abuja lalatasu kuke da kudi shiyasa bamaso suzo
2026-10-21 09:28:00
5
nkturbancapsandmore
Mrs Lolo❤️ :
Twins stiches kaduna Malala
2026-10-21 14:49:54
0
udandalama
UmarDandalama :
seyi vodi abunja
2026-10-21 15:09:19
0
ummylux
U🛍️ :
Na katsina Nike nema don allah
2026-10-21 14:43:26
0
clothingbrandinabuja
Nutter Butter Nigeria :
@Nutterbutter_nigeria
2026-10-21 23:22:27
1
oumjannarh0
Oum jannarh 🥰🥰 :
Kiyi searching Abu dinar a kaduna yake ya iya dinki sosaii wlh
2026-10-21 19:50:43
1
zeeys_events
zeeys_events :
Akwai hajia sun ma yi Yawa in this kaduna
2026-10-21 21:22:32
1
ramatuumar472
Dashian brown 💝💝💝 :
Suleja please
2026-10-21 18:36:10
1
aysher5252
Aysher ibraheem ahmerd :
mazan Kano ne sukafi na kd iya dinki lallai
2026-10-21 13:16:59
2
zeescollectioncouture
Zee's collection couture :
Idan Kuma ki ka Duba Dan kaduna ne ya Kuma Kano koh Abuja da dinki. Dan gsky mazan KD sun iya dinki sosai
2026-10-21 12:39:08
6
bebhau71
Hauwa'u shu'aibu :
sedai iddan kece bakisansu ba amma kowa yassan kaduna/zaria bana biyunsu a dikki musamman zaria toh ina zaria ina kadun
2026-10-21 20:00:49
1
fateemarhkabeer0
فَاطِمَة ❤️🌸 :
Akwai wani a kaduna ya iya dinki Gaskiya dan wlhi inya miki dinki Allah kin daina ba kowa in bashi ba, dan ni yanzu tin daka kano nake aika mishi dashi na saba da dinshi se naga duk n kano basu mun ba a doka plaza yake
2026-10-21 13:12:33
1
nuran.kaka
Nuran kaka :
Akwai MB Fashion Designer No 40b Isa kaita Road Unguwar sarki kaduna.
2026-10-21 13:00:41
4
creamyyogurt.yogofura0
Fancy creamy yoghurt abuja :
House of ray
2026-10-21 11:15:03
1
ayushassavorybites
Ayusha's Savory Bites :
Akwai tellor a kd ya iya dinki in ya fara miki dinki duk inda kika shiga sai ance a ina yake
2026-10-21 14:10:52
1
feedyadam6165
Little lioness 🦋 🦋 :
Akwai abj life camp yake ya iyyadunki gsky
2026-10-21 20:18:13
1
ayshascollections1
Ayshas collections :
I have a tailor in kanuda and he knows his work👌
2026-10-21 10:21:10
1
zee_na_inna
𝒵𝑒𝑒_𝓃𝒶_𝒾𝓃𝓃𝒶🎀 :
Akwae a kaduna sosai ma I know 1 man dinkinshi gsky akwae satisfaction
2026-10-21 15:57:40
0
nadine_foods
nadine_foods :
Akwae a zaria Amma akwae yawa 😂 Amma fah ya iya dinki
2026-10-21 15:54:50
0
dsaulawar
A@D@S :
zakubiya agent fees munada Tailors akasa
2026-10-21 12:38:05
2
safiyyashukur
Sophia💕 :
Wly Kd Akwai tailor n ya iya dinki sosai yn uwana n Kano shi suke b dinki
2026-10-21 19:29:15
1
afreen_incense
THE AFREEN ENTERPRISES :
Abuja mah da teloli dayawa pha
2026-10-21 21:03:50
1
halims63kitchen
halima Muhammad :
ina da tailor kd yake a doka plaza ya iya dinki gaskia
2026-10-21 10:32:39
3
khadija.abdulazee46
Khadija Abdulazeez :
7aysal.mo@
2026-10-21 16:31:45
1
To see more videos from user @deeylerhscollection, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About