HALIFA SK DORAYI :
Kun kasa fahimta Waka bussiness Ne gaba daya,
Misali - in ka Sai fili 50/50 Akan kudi 10m "zaka iya Gina ace gaba daya bazaai wuce 20 million ba, tofa koda ma baikai kudin ifilin ba bazaka koma gun dilalli kace ya rage Maka ba bakaci riba ba. Haka idan ka Gina gidan 200m a filin 10m, ba dillalin dazaice saika masa kari tunda a sauki kasai filin 😳😳😎 so it's like that, u are a producer, cut ur price, they pay u, u finish their job u are done, in wakar Bai paying ba, asararsa, in yayi paying ribarsa, kaidai kun Gama, so ba wani abun mgn a ciki ai, it's a bussiness, saidai in akwai yarjejeniyar yin hadin gwiwa 😁
2026-10-21 14:45:27