Allah yatsayar Da video nan Iya nan Kar yaji Ko ina🥺
2026-10-21 19:05:39
18
Rambo :
Wai ya ba mata a Comment section 😂😂
2026-10-21 18:29:47
0
ABU MUS’AB :
Ni tawa 4in1 yar albarka kenan ALLAH yakara mana zaman Lafiya da kwanchiyar hankali
2026-10-21 18:17:17
12
Umar Muhammad :
wlh mlm hakane[Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-21 21:27:01
0
Mai-nasara :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy] karya ne wallahi
2026-10-21 22:13:22
0
Adam Hassan :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy] hhhhhhh
2026-10-21 12:16:43
0
BADE CITY :
kuna zuga mutane suna kara aure da bashi su zama abin tausayi ko 😊
2026-10-21 16:38:42
9
Mubeezak :
Ga abin sawa a status amma babu hali[Laughing]
2026-10-21 21:04:10
0
Ibrahim ango :
nidai bazan qaraba
2026-10-21 15:31:35
10
anasabdurrahaman58 :
wow good 👍👍
2026-10-21 21:35:31
0
MIJIN TACE🫶🫣 :
Muna cikin alkhairi Wallahi
2026-10-21 15:18:29
10
Abbanammar :
Miye Rubar Tara matan idan har mutum bazai iya adalchi ba. Kune ke zuga mutane mutum ko nama ba'a sakawa a miyar gidansa yaje ya Karo aure. Ku fadawa mutane gaskiya mana
2026-10-21 16:55:44
5
Auwal MG Yarima :
kuma wlh bazamu karaba mungane kwangila aka baka malam
2026-10-21 15:51:53
4
MZayya Madaoua Niger2727 :
niday bazan qara ba , guda Daya ta issan
2026-10-21 19:27:30
1
AUWAL S MAILAFIYA :
Kana ruwa Sufi
2026-10-21 16:50:42
2
safiyanu Rudu :
Kuma fah wlh hakane Nima Hakan take
2026-10-21 20:04:03
1
Aminatou Amadou :
wlh ina kusa mijina da godo narage kara haba Kai kuwa
2026-10-21 18:21:50
0
pheena🥰 :
Yan maza a yi comment a hankali dai 😅kar matanku suzo duba comment 😁
2026-10-21 19:06:30
1
user5061818651319 :
Nisa'u baku a comen ne
2026-10-21 17:45:36
0
REAL BIYARKA :
wakarka batasa nakara aure
2026-10-21 14:19:20
1
ABBAN HUMAIRA & NAUFHAL :
aini rage volume nayi tin da wuri Danna ga muciya a hannunta
2026-10-21 21:35:36
1
Abdurrahman Ahmad Kry :
To wanda baida fa
2026-10-21 20:16:12
1
HARUNA ALARAMMA :
QARIN AURE DOLENE GAME HANKALI
🤣🤣🤣😂🤣😂
MUDAI SAI MUN QARA 2
2026-10-21 19:19:29
1
ismailidris :
Muna ruwa wlh malam
2026-10-21 15:56:32
1
Hafeez :
🤣🤣🤣 ko bakomai munfi mara aure dai
2026-10-21 13:42:56
3
To see more videos from user @sufin__zamani, please go to the Tikwm
homepage.