@sir_topshadow1: KAI TSAYE DAGA GARIN TAMBURAWA 🚨 Kai tsaye daga garin Tamburawa, da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin Kudu, inda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, H.E. Abba Kabir Yusuf, yake wakiltar Mai Girma Shugaban Ƙasa, H.E. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a wajen bikin ƙaddamar da babbar hanyar Kano zuwa Kaduna. #KanoFirst #KanoState #nigerianmovies