@chizo1germanny: Kasuwar NFT ta Verychat ta fara aiki yanzu! Koyi yadda za ka saka NFT ɗinka a kasuwa ta Verychat domin sayarwa — kalli bidiyon.” Yadda ake saka NFT a kasuwa da sayarwa 1. Bude manhajar Verychat. 2. Shiga sashen NFT Marketplace. 3. Zabi NFT din da kake son sayarwa. 4. Danna List for Sale (Saka don sayarwa). 5. Saka farashin da kake so 6. Tabbatar da bayanan, sannan ka tabbatar da sayarwar #VeryChat #Web3 #blockchain

chizo1germanny
chizo1germanny
Open In TikTok:
Region: DE
Wednesday 21 October 2026 13:31:52 GMT
3815
339
10
14

Music

Download

Comments

musadanbaba2
Musadanbaba :
too fah
2026-10-21 13:48:20
1
_saif2904
saifuddeen :
oga chizo don Allah ka hadani da Wanda zan sayi very a wajensa
2026-10-21 13:52:32
1
uthmankerjeejy
@uthman - kerjeejy.. :
pls oga banyi kyc ba Amma inada 700, shin ba matsala idan zan sayar?
2026-10-21 14:07:28
0
uzairudogo
Uzairu a uzairu :
Tayaya zamu sayer danamu
2026-10-21 13:49:20
1
azoanfaraaz
azzo anfara :
👍👍👍
2026-10-21 13:56:12
0
muktar100400
M K :
🥰🥰🥰
2026-10-21 14:53:54
0
To see more videos from user @chizo1germanny, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About