Allah yakara wa annabi daraja da wasila da fadhila Munayin snacks masu dadi
2026-10-21 16:54:36
14
Muhammad usman :
Allah ya kaimu masina
2026-10-21 14:44:36
17
Aminu Sale :
ya Allah kayi mana arziki zuwa Madina, albarkacin sayyina Rasulullah!!!
2026-10-21 15:28:51
5
idiris 171 :
allah sarki malam da ina son annabi amma yanzu kaine ka kara narkar da ni a cikin kaunar annabi don haka ba abin da zan ce sai dai ince allah saka da alheri malam ina yawan kallon bidiyonka ina jin sakonninka na asu annabi don haka malam allah ya saka da alheri maka girma da daukaka ubangiji ya za damu da mu da kai da manzon allah saw
2026-10-21 16:20:08
7
senior man :
Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭
Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama.
Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚☺️😂
2026-10-21 18:23:40
1
Muhd Naseer29 :
karatu yafita fess
2026-10-21 15:28:34
2
Auta :
Sallallahu alaihi wasallam
2026-10-21 16:22:39
4
BUKAR DAUDA SALATI 10GA ANNABI :
Masha Allah
2026-10-21 15:09:59
1
الصوفي التجاني :
Allah ya kaimu
2026-10-21 16:21:56
2
Abdoul Wahidou karra :
saw💞💞💖💖
2026-10-22 07:55:22
0
Mudassir :
Allah sarki Allah ya karawa annabi Muhammad s a w daraja
2026-10-21 18:03:48
1
BACHIR AMADOU :
Allah ya kaimu Madina muma
2026-10-21 16:54:47
1
Umar Ismail Muhammad :
Allah yakaimu madeena
2026-10-21 15:25:58
1
AWUDU WALKING DIED :
Allah Kaimu Madina Don Darajan Shugaba S A W
2026-10-21 16:45:27
1
Muhammad Muhammad :
sawsaw
2026-10-21 15:44:15
1
Bashir musa adam :
Allah k barmu d shegaba
2026-10-21 16:18:03
1
idiris 171 :
malam dan allah idan kaje kofar shabbakin shugaba kace ni idris ina kaunar shugaba kuma ina so ka roka min allah allah ya kaini garin shugaba muhammadu rasulullahi wa salam
2026-10-21 16:21:51
1
Ibrahim Adamu :
Dan Allah a gaya wa maulana muna miko sakon gaisuwa
2026-10-21 14:54:01
5
user9797833281441 :
Allahu akbar
2026-10-21 20:43:19
1
DR MUHMD MA'SAUD :
@senior man: Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭
Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama.
Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚☺️😂
2026-10-22 09:12:20
0
ABU YARO ALIYU 🇳🇬☠️ 🇧🇫🤍💓 :
slate goma ga Annabi 10
2026-10-22 08:35:43
0
mouhame.falirou0 :
S. A. W. ❤️❤️🩹❤️🩹
2026-10-22 09:14:03
0
abubakarisahabdulla :
Ayiwa annabi salati
2026-10-22 07:47:26
0
DANJAMA ARE :
SAW
2026-10-21 15:46:40
1
To see more videos from user @karatun.ashafa, please go to the Tikwm
homepage.