@jaridararewa: Sarkin Katsina Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman ya tsagewa Kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu gaskiya, bayan sun ziyarcesa. #arewa__tiktok #katsinatiktok

JARIDAR AREWA
JARIDAR AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 15:01:01 GMT
76432
9076
316
1408

Music

Download

Comments

engnrsani
sanee :
Namu ba irin nasu bane Allah ya karama sarki lfy
2026-10-21 19:31:35
124
nafiubanga12
Nafiubanga12 :
nayarda katsinawa tsoro babu💗💗💗
2026-10-21 19:38:55
55
dankait
Abdullah mu'azu kaita. :
gaskiya munyi dacen shugaba nagari.😭
2026-10-21 19:57:00
63
fajam021
Zaarah021 :
wllh sarki gsky yafada munyi dacen sarki gsky
2026-10-21 22:28:22
22
alameenadam20
AL AMEEN DAN GALADIMA :
Wlh kuwa kafadi Gaskia amma la anannun Allah yanxu xakaga sunce zasu saukesa Allah yatsareka
2026-10-21 20:39:00
22
smankurfee
smankurfee :
Bani mantawa lokacin zaben 2015 shi kadai ne bai anshi kudin Jonathan ba a cikin sarakuna. Ga gaskia nan ta fito yau.
2026-10-21 22:09:54
14
nazifeemusa
Nazifi Musa :
Wlh. Duk jinin Katsinawa baida tsoro indai wajen fadin gaskiya ne, saidai idan mutum munafikine, ko zaka rasa ranka da abunda kakedashi sai kafadi gaskiyar nan, I'm proud from Katsina💪💪
2026-10-21 22:56:50
11
armtaf111
ARMTA :
amin tagging barrister kibbana
2026-10-21 19:48:59
0
aminullahi89
Aminullahi89 :
Long life ahead
2026-10-21 22:16:24
0
perpess1
Fahad Isah :
Muminin Sarki
2026-10-21 19:40:16
21
dangata0806
Alh.ibrahim Ahmad Dangata :
Anan nake jinjinama magajin grn daura
2026-10-21 19:45:42
20
itz_kaseem_bakoore
Kaseem Musa Bakooree :
Your Majesty ga insecurity Anyhow Thank you sir
2026-10-21 22:34:02
0
sir_rappxee_cravings
sir_rappxee_cravings :
He’s reminding them about Elrufai in idiomatic way Allah ya Kara lafiya Uban kasa nagari
2026-10-21 23:02:00
2
comradetech_ng
COMRADE TECH 🧭 :
Shi kadai garemu a katsina
2026-10-21 23:06:05
5
harunasani6954
harunasani919 :
Allah mun gdy maka d kabamu wannan bawannaka mai fadama mutanann gaskiya Allah karama lfy mai martaba sarkin ktn Abun Alfaharinmu ftn Alkairi
2026-10-21 20:55:26
12
abdul_el_banat
𝙰𝚋𝚍𝚘𝚞𝚕 🇳🇬❤️ 🇮🇷 :
Allah yasa maka da alheri sarkin mu malamin mu 🥰🙏
2026-10-21 20:10:53
13
diyarbarbarhzerchy
diyarbarbarhzerchy :
bitter truth
2026-10-21 22:14:08
0
user5325453012982
ummin-taufik :
ma sha Allah Muna godia sarkin mu
2026-10-21 19:41:01
8
engrnazifisalihugmail.co
engr :
wannan gaskiya ne Allah yakaramaka lafiya
2026-10-21 18:56:22
6
aazangondaura
Auwal A ZangonDaura :
Na rantse da Allah da sarakunanmu sun zama kamar Sarkin Katsina a ƙasar Hausa. Da an samu saukin iskancin nan da Yan siyasa suke yi mana. Yanzu Misali a ce yau Sarkin Katsina ya fito waje a yi zanga-zanga da Shi billahillazi mutane sai dai mutu sai sun fito....
2026-10-21 21:16:28
5
sss_grand_event_2026
Kheeng_gwazoo :
Wallahi shi kadai mukeda a Nigeria, naji dadin abunnan wallahi❤️😂
2026-10-21 23:50:12
2
jikan_kande
 Jikan_kande  :
Allah Ya Karawa Sarki Lafiya ✊🏾
2026-10-21 23:08:12
4
rapsoncothing
RapsonClothing :
Allah yasa kagama da Duniya lfy His Royal Highness
2026-10-21 22:57:29
2
user9953696192746
ASHA SHAYI KANAWA :
ALLAH YA KARAMAKA LAFIYA SARKIN KATSINA WALLAHI DAMA KAINE SARKIN MUSUMAI MA
2026-10-21 23:26:30
2
sulaimanlawal921
SULAIMAN MAIGARI👑👑👑 DTM :
Allah yakara lafiya 🙏 mai girma sarki 👑 Katsina 🙌
2026-10-21 22:57:18
2
To see more videos from user @jaridararewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About