Na rantse da Allah da sarakunanmu sun zama kamar Sarkin Katsina a ƙasar Hausa. Da an samu saukin iskancin nan da Yan siyasa suke yi mana. Yanzu Misali a ce yau Sarkin Katsina ya fito waje a yi zanga-zanga da Shi billahillazi mutane sai dai mutu sai sun fito....
2026-10-21 16:14:32
28
JAFAR :
Sarkin katsina shi kadai ne arewa, babu irinshi wallah
2026-10-21 17:04:28
19
abubakarmuhammad :
wannan wani sarki ne?
2026-10-21 15:37:20
10
babangidalamba :
Allah ya qara imani
2026-10-21 15:57:25
2
Abba Badaru :
Did You Guys Noticed That Anso Tsaidashi Yace 'Tsaya In Gama' Wllh Sarkin Kt Ya Fita HaQQin Mabiyansa
2026-10-21 17:41:39
12
salisu :
mu Yan kungiyar Hausa zalla idan ramadana yakama zamuzabi wanda zai sanardamu ganin wata saboda gaskiya mundaina biyayya ga wadadda basa kaunarmu ba
2026-10-21 17:14:31
5
Ibrahim Yusuf :
kt gida
2026-10-21 15:51:48
2
IDRIS IBRAHIM :
Ammin ya Allah
2026-10-21 15:27:00
2
khalidsaidkore :
wanna sarki Allah yajikan iyayansa da rahams Yakuma gama lafiya
2026-10-21 19:21:27
2
Attahir Musa :
sarki mai adalci Allah ya temaki sarki🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-21 16:04:42
10
Kabiru Suleiman :
Allah yakarawa sarki lfy da imani
2026-10-21 19:19:48
2
Abdu Manga :
Allah ya karawa Sarki lafiya, ya kare shi daga sharrin duk abun ki.
2026-10-21 16:37:52
6
A_A Hayis :
Wannan gaskiya ne 100%
2026-10-21 15:56:24
5
B abubakarkt :
allah sarki babanmu maganin kukanmu allah ya qarama sarki lafiya da nisan kwana
2026-10-21 15:59:28
5
ridhwanushehu :
nifa kamar abinda na fahimta shine kamar anyi masa wani alkawari baa chika ba. shine yake complain. Amma banji yayi maganar Babu tsaro a kasa ba
2026-10-21 19:55:20
0
Masud idris :
tabbas
2026-10-21 19:10:05
1
Shuaibu Muhammedzakka :
Allah yaqara lafiya da imani
2026-10-21 19:12:56
1
Engr.ABM :
Allah shi karawa sarki lafiya... Mai martaba ka sauke nawe.
2026-10-21 19:15:25
1
musty boy atiku :
katsina gida
2026-10-21 19:30:18
1
To see more videos from user @miss.road2, please go to the Tikwm
homepage.