@najibullah.ahmad0: Karin bayani akan wannan video na Hydroponic Fodder

Najibullah Ahmad
Najibullah Ahmad
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 15:42:21 GMT
383452
18525
153
841

Music

Download

Comments

zeeizee1
Zee🫧🪷🎀 :
Daga gani basaso kana samu su suka gudu
2026-10-22 08:23:54
86
abulhasnain2
Aminu Bala Musa Kano R/lemo :
wnnn ilimin a Egypt naganshi sunayi da sha'ir, wallahi a lkcinda nagani kawai gero ne yazomin a Rai nake in dai zanyi Hakan zan samu abinda nakeso, Ashe ma wani har ya jarraba.
2026-10-21 20:44:01
53
a_amirco
Safiya :
Wisdom is an Asset. Ma sha Allah
2026-10-22 09:56:44
1
adedayoadewuyi501
Adedayo Adewuyi :
Is there need for soil
2026-10-22 07:42:27
2
haanysfood
Haanys foods :
Karkumanta ina saida garin kosai/alala🙏🥹 akwai ma babies pap
2026-10-22 07:07:39
9
faridawali09
farida wali🇳🇬 :
geron kawai zaa saka a roban babu komai a cikinta ko anasa kasa aciki
2026-10-22 05:37:03
11
ayshamohdkabir
ayshamohdkabir :
Kuma kaji suna sonshi sosai, ga shi diet ne me kyau kam
2026-10-22 05:01:19
15
usman.ameenu7
Usman Ameenu :
Kuna sayar da kwan gis
2026-10-21 20:43:54
7
user7976132044231
Jibril Abdullahi :
to ana sa kasa acikin robar
2026-10-22 06:16:52
3
umaifahairproducts
UMAIFA NATURAL PRODUCTS :
ni damuwa ta Diya ta yanke gashin ta Dana shekara uku ina raino
2026-10-22 08:21:46
3
tksaraki02
Tk saraki02 :
ana iyayi d dawa?
2026-10-22 14:48:41
2
abba.garba.kabeer
ABBA GARBA KABIR :
wlhi akan haka nayi project
2026-10-22 11:10:58
1
iremide720
abdulyakeenhalima :
zaha iya ba talatalo ma?
2026-10-22 10:46:15
0
abu_mahir60
i'm isofou :
Gaskiya Ilimi yayi
2026-10-21 20:40:18
5
hassanspoultry
Hassan's poultry :
za a sa kasa
2026-10-22 08:11:41
0
ummmuhd1
Pretty z🖤 :
Harda tolo tolo
2026-10-22 07:11:58
2
saniahmad622
Sani Ahmad :
wannan yabanshawa
2026-10-22 05:28:02
2
user9551727280147
ibrahim yusuf :
kai akwai kasa kadan
2026-10-22 06:53:25
1
veiled_woman.co
veiled_woman.co :
ina saeda abayas
2026-10-22 07:55:13
1
abakarsaidu456
Abakar said :
Allah yaqara basira
2026-10-21 21:06:41
3
bashirus22
Bashir Danhajiya :
Za'a barshi acikin rana ne ko a inuwa?
2026-10-22 21:12:04
1
user68083800335264
Abban Faisal :
Dan Allaah kasa number waya don samun qarin bayani
2026-10-22 10:01:47
1
teemah_ayagi
Fateemah :
Masha Allah very educational
2026-10-21 20:23:04
3
user62023853380885
user6202385338088 :
yanama awaki amgani
2026-10-22 06:13:48
1
haleemertou6170453255957
Sadiya Dahiru Danja :
seyafara tsiro sannan a huda huda kasan yaya saboda karya zube ko huda kana za ayi?
2026-10-22 16:15:45
1
To see more videos from user @najibullah.ahmad0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About