@truth_with_moh: Jawabin mai martaba sarkin katsina HRH alhaji Dr. Abdulmumini Kabir Usman, CFR. Ga DG na campaign din shugaban kasa Tinubu, sen Abdulaziz yari
Muhammad dansadau
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 18:04:58 GMT
Music
Download
Comments
Shu'aibu Abdulrashid :
Yanzu fa a arewa wannan sarkin ne kadai yarage mana
2026-10-21 22:41:53
78
ibrahimhassan27 :
shi kadai yarage mana akasar hausa
2026-10-21 21:18:47
91
ƊAN HAJIYA 001 :
Allah yasa Ibrahim masari na gurin
2026-10-21 21:19:26
29
Maryam Muhammad sada :
Ina kaunar sarkin mu wllhi shi kade ya rage mamu
2026-10-21 22:50:05
14
Abdul Tilde :
Wlhi koh yanxu Sarkin Katsina ya fita hakki.
Allah yasa ya gama lafiya
2026-10-21 22:20:54
51
RapsonClothing :
The absolute truth[Heartwarming][Perfect score][Perfect score][Perfect score]
2026-10-22 00:25:18
1
THE UZEEE :
Allah ya saka maka da alkhairi dattijon arziki🥰🥰🥰🥰
2026-10-21 22:21:14
12
jjamoh :
Katsinawa are the great people great leaders of Nigeria 🇳🇬☝🏽
2026-10-22 00:22:19
1
Abban Nihal🥰❤️ :
abinda sarkin daura bazai iya faɗi ba kenan, shidai a bashi kudi kawai.
2026-10-21 22:28:21
12
Hon ibrahim ladan Dusuman :
gaskiya yafadi gaskiya wanan shugaban Allah yakaramaka nisan kona da shekaru masu Albarka.
2026-10-21 22:22:53
7
Sir JB :
they wouldn't listen
2026-10-21 22:13:39
6
@Umar Dankalambe photography :
Lpy xaka gama da yardar Allah babah🙏
2026-10-21 21:17:23
10
user9963481477234 :
Allah yasaka da alkhair your highness, we lack people like in this journey tell them the true.
2026-10-21 22:15:19
6
MAN.B :
wallahi ka sauke nauyin ka...
2026-10-21 22:27:55
8
harun muhammed :
gaskiya Allah yakareshi
2026-10-21 22:16:48
5
Arkmed :
The truth is bitter,our politicians are lier's and theives.They do not have the interest of the common man at heart.
2026-10-21 23:29:35
1
saifullahi lawal bakori :
Allah sarki bawan Allah
2026-10-21 21:18:48
8
Politicom :
Mai martaba tell them
2026-10-21 23:08:08
2
umarMusa :
Allah sarki na Allah basa karewa
2026-10-22 00:25:56
1
cuttiehajjaj :
Datijjan Kwarai..... mai maganar arziki da gaskiyya # ✅✅✅
2026-10-22 00:35:57
1
muri :
Allah akabar
2026-10-21 23:58:35
1
Abdulaziz Dan mama :
2026-10-22 00:16:21
1
Abdurrahman Aliyu Tilde :
Mai-Martaba Ko AWajen Allah Zamu Bada Shaida Akan-ka Cewa Kana Son Gaskiya kuma Kana Fadin-ta.
2026-10-22 00:33:54
1
Idris Iliya Tsadawa :
Allah ya sa kagama da duniya lafiya
2026-10-21 23:52:58
2
Nasir sabo :
gasikiyane
2026-10-21 23:36:18
2
To see more videos from user @truth_with_moh, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.