@kingorman: #albarka #darasi

TECHGOAT𓃵
TECHGOAT𓃵
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 October 2026 18:47:55 GMT
154665
5625
100
202

Music

Download

Comments

shamsoon244
sha aban mansur :
the equation is balance
2026-10-23 14:45:08
0
aleeyu012
king Aleey 👑 :
yanzu idan ma'aikatan banki suka kaishi qara Kuma sai fito yace ya janye maganarsa ko
2026-10-22 06:38:46
8
anasas3234
Anas A S :
Wannan labarin baiyi balancing ba😅😅😅
2026-10-22 14:37:24
3
safiyya_s_fulani
SOPHY_S_FULANI :
Gaskiya malam bakasan meye aikin banks ba. Taya zai Kori kowa yace mutum daya ya tsaya za’ayi balancing? Kuma Dama aikin manager tsaya ai balancing? Kuma harda kulle office?
2026-10-22 18:25:49
5
aliyuabdulrazakibrahimgm
KHALIFA OO1 :
banki fa akwai CCTV camera
2026-10-23 09:37:04
2
ibrahimidris512
ibrahimidris512 :
waishe wanga mlmn shi kullin karatunsa kenan
2026-10-23 07:50:29
1
ummu.wahida2
ummu wahida :
to ae bbu munana a banki dama
2026-10-23 12:13:30
1
danleeman001backup
đãñłɛɛmãñ⁰⁰¹ çłõŧĥîñğ :
limamin batsa[Tears of joy]
2026-10-22 20:21:42
0
efootballseller07
Muhammad A :
am shiyasa ni bazan auri wacca take aiki ba duk sonta danakeyi ni matar gida zan aura ba ma aikaciya ba
2026-10-23 11:23:19
1
sarkincomment0
SARKIN COMMENT :
fatanmu shine Allah yasa abunda kafada gaskiyane amma munada tabbaci basa daukan munana mata
2026-10-22 10:09:44
0
abubakaranasadamu
Engr sadeeq Abba 🇳🇬 :
Gaskiya dai
2026-10-22 12:49:32
0
fahadaudugoni1
fahadaudugoni1 :
a wani gari koma wani banki
2026-10-22 16:57:22
0
abduljee64
abdulrahmanmuham310 :
mutumina ba inda ba,a irin wanan
2026-10-23 08:17:43
0
iabdul892
iabdul892 :
gaskia malam yanzu akwai munana
2026-10-22 14:45:24
0
maigoropharmacykalgo
MAIGORO PHARMACY LTD :
Allah ya yafema malam
2026-10-23 14:05:41
0
mrssayaya6
Zeechoco delight crunchy 😘😋 :
😂😂😂😂🤣🤣🤣😂😂Check am balance
2026-10-22 10:39:05
1
mkabir0098
Muhammad Kabir :
kai da kaji wan nan kasan karya ne dan allah a ina kaji ana wani lissafi a banki
2026-10-22 09:02:42
0
ismailslawal01
Ismail s Lawal :
gskya qarya kake
2026-10-21 23:38:04
1
b_a_liman
b_a_liman :
Yanzu da zasu kai shi kara sai ya fito ba kunya ba tsoron Allah yace karya ne labari aka bashi
2026-10-22 11:58:39
0
haiballah717
Haiballah :
tayi dzidzi
2026-10-22 15:52:47
0
abbanhyadar
Mr. P :
Nifa na dena yadda da irin wannan zancen naka😏
2026-10-22 14:43:50
0
usmandk63
DAN MAMMAN AND BROTHERS 🇳🇬🍎 :
2026-10-22 15:54:51
0
user73102571666702
@Ghaly 607035 :
who send you
2026-10-23 15:13:08
0
murjanatusarki
THRIFT BY M~JANART👗🛍️ :
Kusiya sleeping dress 👗 Jama’a 🥰🗣️
2026-10-22 16:02:18
0
virgo3151
virgo3151 :
Idan suka kai karan kapa mlm ?
2026-10-23 13:18:49
0
To see more videos from user @kingorman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About